"Ina sonki, Ina mahaukacin sonki, ina so na cire miki wannan damuwar da ke yawo a idanunki tsawon shekaru. Ki bani dama SAKINAH, na nuna miki SO"
#Secondchanceromance
#Akwaiso
#besthausanovel
_Qadr! Ita ce kalmar da zan kira a matsayin jagorancin rayuwata... Tun daga lokacin da na fahimci Zanen ƙaddarata ta bani abubuwan da ban zata ba bayan tab'o da tambarin da Qadr ta shata min yasa ni takatsantsan da rayuwa! Hmmm ina ganin dariya da murmushi sai waɗanda suka wanzu domin farin ciki! Qadr! Qadr!! Qadr!!! Allah da kan shi ya fada mankadrallahu akkadriyi! Zanen Qadr tana ta walagigi da ni... Ni Meriama Ashe da gaske Abin da ya baka tsoro wata rana zai baka tausayi....ku biyo LABARINA me cike da mamaki da al'ajabi_
A true story life story......insha Allah