Ammi_malami1
- Reads 14,051
- Votes 680
- Parts 34
"Wannan auren tamkar wani karin nauyi ne a kaina bayan tarin nauyikkan dake kaina da suka girmi tunaninki
Babu wani gurbi a zuciyata daya rage da zan iya sanya ki a ciki, mutanen dake rayuwata yanxu sun isheni rayuwa har abada
Kada ki saka tsammani kasancewar wannan auren kamar kowane aure
Zan sawwake miki da zarar nagama aiki na danakeyi a nan, I have more important things to take care of Cameelah"
A duniyar da ƙauna da aminci suke fuskantar gwajin ƙaddara,kowannensu yana fafutukar kare abin da yafi so- wasu dan adalci, wasu dan fansa, wasu kuma don wata zazzafar kaunar da ke ƙalubalantar komai.
A lokacinda komai yazo ƙarshe, shin kauna ce za ta rinjayi ramuwar gayya, ko kuwa raunukan baya ne za su rubuta makomarsu?