mooh_adeel's Reading List
2 stories
Sawun Giwa by Ammi_malami1
Ammi_malami1
  • WpView
    Reads 934
  • WpVote
    Votes 100
  • WpPart
    Parts 12
Ku manta da soyayyar da a kallo daya take tasiri a zuciya Bari in baku labarin yanda soyayya take faruwa a hankali. A slow burn kind of love Wanda yake zagaye zuciya ya ratsa har izuwa jijiyoyi da jini batareda sanin mai su ba. Irin wadda ke faruwa a tsakanin wasu kalmomin, wani d'an karamin kallo koh kuma wata kulawar da ba'a san dalilin bashe ta ba. Kuzo na baku labarin El Yakoub Wakili da Aisha Mukhtar Bappa. Kuzo na baku labarin yadda duniyoyi biyu mabanbanta suka hade ta dalilin soyayyar da basu san yaushe tayi tsiro a zuciyoyinsu ba har ta girgije ta rikide ta koma kauna. Kaunar data zo ahankali Ta kuma mamaye komai a hankali Har sai da kasancewar ɗaya ya zama wani ɓangare na rayuwar ɗayan. Fahimtarta kuma zaizo ne a lokacinda kaddara ta kirkiro wani irin shamaki a tsakaninsu. Sai dai ba kowace fata ce ke da karfin iya sauya abin da lokaci ya riga ya tanada ba. Akwai abubuwan da suka fi zuciyoyi girma kuma suka fi burikanmu karfi. Amma fa ashe wani sawun yana take wani sawun koh... Ammi Malami
AMOOT FEIK ( I die for you )  by Ammi_malami1
Ammi_malami1
  • WpView
    Reads 18,429
  • WpVote
    Votes 937
  • WpPart
    Parts 34
"Wannan auren tamkar wani karin nauyi ne a kaina bayan tarin nauyikkan dake kaina da suka girmi tunaninki Babu wani gurbi a zuciyata daya rage da zan iya sanya ki a ciki, mutanen dake rayuwata yanxu sun isheni rayuwa har abada Kada ki saka tsammani kasancewar wannan auren kamar kowane aure Zan sawwake miki da zarar nagama aiki na danakeyi a nan, I have more important things to take care of Cameelah" A duniyar da ƙauna da aminci suke fuskantar gwajin ƙaddara,kowannensu yana fafutukar kare abin da yafi so- wasu dan adalci, wasu dan fansa, wasu kuma don wata zazzafar kaunar da ke ƙalubalantar komai. A lokacinda komai yazo ƙarshe, shin kauna ce za ta rinjayi ramuwar gayya, ko kuwa raunukan baya ne za su rubuta makomarsu?