Nana_haleema
- Reads 2,126
- Votes 42
- Parts 22
Mahaifin tane shine ya haife ta amma shine ya bata lasisin karuwanci da shaye-shaye badan rashin ci ko na sha ba silar hakan bak'in ciki yayi silar barin mahaifiyar ta duniya, ba karatun addini a tare da ita babu na boko ya tsane ta baya son ta akan dalilin da shi kad'ai yasan dashi. kwatsam the young Pharmaceutical scientist doctor ya afko rayuwar ta da nufi saita ta zuwa hanya madaidaiciya, sai dai me? mahaifin nata ya hana faruwar hakan ya toshe duk wata hanya da yasan wani taimako zai shiga tsakanin su.
ku biyo ni salon na daban ne.....