biebeeisa
- Reads 306,398
- Votes 4,275
- Parts 11
Zaune ta ga Zayd a parlo shikadai yana shan tea, ta bayan shi ta bi tace mai "woooo" ta bashi tsoro tea din ya zube a jikinsa da qarfi yace Ya Salam! Ya juyo a fusace yace "Ohhh don uwarki ina wasa dakene? wont u let me be, ta ja da baya ta murguda baki tace "wallahi ba dai uwata ba ya kalleta rai a 6ace yace sai uwar wa?? Tace... Sai dai uwar..
REVISED EDITION