"PAGE_TURNERS"
2 stories
QAIS by armaghanso
armaghanso
  • WpView
    Reads 89,142
  • WpVote
    Votes 5,301
  • WpPart
    Parts 45
"She was his mirage, a dream he could only chase. He was her living hell, a nightmare she could not escape." Layla Mustafa is the only girl in her family allowed to go to university. Belonging to a strict patriarchal background, Layla, the shy and suppressed girl, could only dream of falling in love. That was until she met Zaviyar Malik, the warmest man she had ever met. Layla loved Zaviyar. Zaviyar loved Layla. They were meant for each other. The equation should have been complete. A fated Happily Ever After. But they forgot to consider one factor. One dangerous factor..... 𝘘𝘢𝘪𝘴 𝘒𝘩𝘢𝘯. Qais who was just another name for the devil himself. He spilled blood like water. Killed like it was a hobby. But more than anything... he loved like it was a sin. Madly. Addictively. and Dangerously. One mistake is all it takes for Layla to fall into the hands of the devil. Layla was a lover, not a fighter. And Qais was a killer, not a lover. What happens when the roles are reversed? What happens when fate brings them together?
K'abila... by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 9,292
  • WpVote
    Votes 473
  • WpPart
    Parts 13
Aurenta da Khalil kaddara ne. Zuwanta gidansu a matsayin mai aiki jarabta ne. Zama gidanshi tare da matarshi kuma bala'i ne. Da wanne zataji? Miji wanda ya tsaneta tamkar mutuwarsa ko kuwa matarsa da bata da burin daya wuce ta tozartata dukda kuwa batasan itadin matarsa bace? Ko kuwa karyata musulunci da kowa yakeyi? Tabbas, K'abila...itama musulma ce. Amma a rayuwar Fatima Batul, hakan abu ne mai wuyar bayyanawa. Kyara, tsangwama da wulakanci sune abubuwan da tafi sabawa dasu a duniya har tana ganin bazata tabi jin dadi ba a rayuwarta. Kasantuwar mahaifiyarta Igbo, tunda Batul ta bude ido babu abunda ta sani face kunci da bakin ciki sai tarin hawaye. Wai dama shi musulunci idan ba a ciki aka haifeka ba Allah baya amsarka ne? Ko kuwa dai dole sai kai bahaushe ne ko bafulatani sannan musuluncinka yake zama ingantacce? Ana kiranta K'abila, ko kuma ace mata Tubabba, kai harma muna musulma ana kiranta wai duk dan kasancewar mahaifiyarta inyamura duk kuwa da cewar ta musulunta daga baya. Batul bata gara jefa kanta cikin ukuba ba sai bayan aurenta da Khalil, ga bala'in mahaifiyarsa da yan'uwansa, dangi da abokansa...shin ina zata saka rayuwarta ne?Data sani da bata gudu tabar gida ba, data tsaya dangin mahaifinta sunyi duk yanda sukeso da ita, da bata roki alfarma ta auri Khalil ba... --- Labari ne mai cike da darussa daban daban akan addini, al'ada, zamantawa da kuma tsantsar soyayya. Ku biyoni dan ganin yanda labarin Fatima Batul da angonta Ibrahim Khalil zai kasance...