WAYE NE? Labarin wata zuri'a guda biyu wad'an da suka sha gwagwarmaya akan wani b'oyayyan sirri daya shige masu duhu wanda yasa su fuskantar k'uncin rayuwa kuma suka kasa fahimtar wanda ya aikata masu hakan. .
hausa language story meaning SECRET LOVE
"love at first sight"
this story is about a low class girl who fall in love with a wealthy handsome youth service copper.
labarin SIDDIQA da ADYAN.
coming
soon
inshaAllah
20votes and I will continue updating.........
Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi?
#yasmin
#Ashween
#zahida rodriguez
Story ne akan Feedoh da Malamin ta wanda aganin ta tunda yana koyarwa a Islamiyya bayada wani class ba shida kud'i...saboda shid'in Malamin islamiyya ne.
uwa uba daya kasance mai d'aukan karatun FIQH wanda dashi mutum zaisan kansa sai suke d'aukan sa wai dan iska..kwatsam soyayya ta k'ullu tsakanin Malamin da Feedoh shiyasan itace amma ita batasan shi bane....ya take ne.