We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.
Zahra-tul-Qalam's Reading List
3 stories
TASHAR MAYU.... by Abdul10k
Abdul10k
  • WpView
    Reads 1,421
  • WpVote
    Votes 21
  • WpPart
    Parts 4
(Matattarar Hatsabibai)
♥︎SANADIN ƘADDARATA♥︎ by Zahra-tul-Qalam
Zahra-tul-Qalam
  • WpView
    Reads 143
  • WpVote
    Votes 19
  • WpPart
    Parts 58
SANADIN ƘADDARAR Nuriyyah shi ne rasuwar mahaifiyarta. Tun bayan rabuwa da ita, rayuwarta ta sauya gaba ɗaya; maraici ya zama abokin tafiyarta, wahala ta zama abincinta, hawaye kuma ya maye gurbin murmushi. 💔 ​A ɗayan ɓangaren kuma, SANADIN ƘADDARAR Sadiya shi ne wasu kalaman da mahaifiyarta ta yi mata ba tare da tunanin komai ba. Sadiya ta rayu da waɗannan kalaman, kuma saboda su take jure duk wata wahala da bauta. 😔 ​To amma, shin wannan baƙin cikin shi ne makomar ƙaddararsu? Ko kuwa akwai wata rayuwar da za ta riske su, wadda za ta zama silar fitowa daga kunci zuwa farin ciki? ✨ ​"SANADIN ƘADDARATA" Labari ne mai ɗauke da tausayi, jarrabawa, ƙalubale, haƙuri, soyayya, da makirci.
GUMBAR DUTSE by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 6,263
  • WpVote
    Votes 240
  • WpPart
    Parts 28
Kaddara za ta bar su, su rayu ƙarƙashin inuwa ɗaya? Their hearts bound together before either of them understands why? Shin wannan labarin soyayya ne or is it the story of how fate quietly shapes two hearts for each other, tun kafin su ma fara haɗuwa? She has never spoken a single word in her life. Kurma ce, ba ta iya magana, trapped in a silent world where feelings have no voice, yet her heart feels everything. He fell for her silence, for everything it held not her appearance, not her voice, but the quiet emotions hidden behind her eyes. Bata kamu da sonsa saboda kalamansa ba, she fell in love with the way he looked at her, ta yadda yake iya ganin abun da ya ke ƙasan zuciyarta, beyond everything she could never say. She could not talk. And still, a handsome man stood before her, patient and unhurried, learning the language of her silence. He spoke to her in the only way her heart could understand with his hands, through sign language, through a language of love that needed no voice. Soyayya ba ta taɓa kasancewa cikin kalmomi kaɗai ba. It never needed them to be real. Idan kalmomi suka kasa, zuciya ke magana. Idan murya ta yi rauni, kallo ɗaya tak, can says everything. GUMBAR DUTSE... Labarin kurma kuma huntuwa