zeenaseer888's Reading List
10 stories
🦚👑🧝‍♀️UWAR SARKI🦚👑🧝‍♀️ by teamchausanovels
teamchausanovels
  • WpView
    Reads 1,336
  • WpVote
    Votes 42
  • WpPart
    Parts 7
Labari ne na gidan sarauta tare da wata rikitacciyar soyyayya mai ban sha'awabda ban al'ajabi ga nishadi da wa'azantar wa shin ko ya zata kasance da yareema Azeez dan sarki jikan sarki kuma yareema mai jiran gado tare da yar talakawa Nasreen wacce takasance baiwace kuma hadima a gidansu inda a gefe akwai shahararriyar yar mai kudin nan wato Ibtysam wacce takasance ya' daya tilo a gurin mahaifinta ku dai biyomu....
RUHIN MASARAUTA by AliyuSIbrahim0
AliyuSIbrahim0
  • WpView
    Reads 5,300
  • WpVote
    Votes 138
  • WpPart
    Parts 32
Wannan Littafi Labari Ne Ƙirƙirarre, Mai Cike Da Ratsa Zuciya, Ɗaukar Fansa, Al'ajabi, Cin Amana, Tausayi Tareda Maƙarƙashiya Irinta Mulki, Da Tashin Hankali a Rayuwar Masarautun Da Ke Cikeda Almara Da Makauniyar Soyayya Akan Burika Iri Iri Dadai Sauran Su 🤔
YAR'AIKI by Eedreesfateemarh
Eedreesfateemarh
  • WpView
    Reads 58,263
  • WpVote
    Votes 1,507
  • WpPart
    Parts 24
U all know nobody need to be alone without parent. This is a story of a girl called nafeesat which lost her parent,she became house girl,at the house she is working she meet jalil,and he is the child of the owner house,he raped her😭.ko yazata kaya kubiyoni cikin labarin. Kagyagen labarine banyishi da wani kowata ba nayi shine dan ilmantarwa,fadakarwa game da nishadantarwa. Wanan book din nadauke da tausayi,rashin adalci and also zalinci.seda kakaranta. This is my first novel pls I need ur comments, vote and also share
KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE by miss_untichlobanty
miss_untichlobanty
  • WpView
    Reads 49,742
  • WpVote
    Votes 5,597
  • WpPart
    Parts 56
ASSALAM ALAIKUM! NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4. LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA.. TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA MACE GUDA A LOKACI GUDA ? SHIN RASHIN SANI NE KO DE YARIMA NE YA CI AMANAR SARKI? KO DE SARKIN NE YACI AMANAN YARIMA? YA ABUN YAKE NE KUMA YA ZA'A FANJE? DAN KUWA DE WANNAN MATAR TANA DAUKE DA JUNA BIYU. NA SARKI NE KO NA YARIMA? DA NE KO JIKA KO KUWA KANI NE? SHIN ZA'A KASHE YARIMAN KO KUWA ZAI SHA DA KAFAR BAYA? WAI MA WACECE WANNAN YARINYA DA HAR TAKE HADA GURI HAKA BAIWA KO MAI YANCI? KU BIYO NI CIKIN WANNAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN ZAI KASANCE. SAURAN LABARAI NA MASU ZAKI KAMAR ZUMA: 1. KURUCIYAR MINAL. 2.YARINYAR CE TAYI MIN FYADE . 3.YA JI TA MATA. 4. KWARKWARAR SARKI, MATAR YARIMA CE DAN ALLAH A TAIMAKA AYI FOLLOWING DINA 🥰!
GIDAN LIKITOCI by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 7,556
  • WpVote
    Votes 81
  • WpPart
    Parts 13
Labarin barkwanci.
KUNDIN QADDARATA by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 1,579,914
  • WpVote
    Votes 121,118
  • WpPart
    Parts 112
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE? sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA? Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu 'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........
NI DA UBANGIDA NA by Aishabeauty221
Aishabeauty221
  • WpView
    Reads 984
  • WpVote
    Votes 28
  • WpPart
    Parts 3
Katafar Company Ermenegildo Z fashion style and designs Mai aikatan wajan ke tafan gogecan sharacan kalkalecan karkadancan kwata-kwata idan kalle Eu to tabbas mutum zai gane cewa suna wannan aikine cikin tashin hankali da firgice! Daliliwa kuwa da zaka gane shine kwata-kwata bazaka kace ga yan aikin company ba wato cleaning saboda ga baki daya da ma aikatan office din suka gwamutse suna wannan aikin, kuma suna aikin ne cikin tsoro cikin tashin hankali ne sosai inda suke ta kallon elgeto suna kallan maddannin dake nuna cewa an hau ko ba a hau ba. Suna cikin wannan halin ne waya guda daya ta karade ila hirin saman wajan,wanda yaja hankali duk wanda ke wajan sai da yayan hanjinsa mutsawa. Jim kowa yayi daka bisani aka samu wani da kyar yaje ya dauka jiki na rawa. Hello yace cikin karamar muryar adan tsorace! Jimmm yayi daka bisani ya ajiye wayar da sauri yace wlh gashinan xuwa kowa ya shirya. Ai baima Kai ayaba kowa na wajan ya hau kan matsayar sa ana zuba ido dan isowar sa. Taku yake cikin kasaita kamar Wanda yakejin tausayin kasa, sanye yake cikin black cover shoes masu matukar
Auren Kwangila ✔️ by Her__majesty__001
Her__majesty__001
  • WpView
    Reads 8,540
  • WpVote
    Votes 164
  • WpPart
    Parts 13
Jamal I need to find a wife as soon as possible If not I won't get what I want, u know how things runs here Can't wait to share this amazing novel with u guys waton zakuji dadin novel dinan Allah just trust me and follow
HANGEN DALA(Ba Shiga Birni Ba) by Milhaat
Milhaat
  • WpView
    Reads 243
  • WpVote
    Votes 5
  • WpPart
    Parts 4
Aure Ibada Ce Sannan Kuma Sunnah Ce Babba, Wanda Ko Wace Mace Take Fatan Ta Kasance Tana Cikin Jerin Matan Da Zasu Raya Wannan Sunnar. Amma Kuma Wasu Daga Cikin Matan Gani Suke Tamkar Idan Sunyi Auren, Auren Ne Zai Bauta Musu, Ba Su Za Su Bautawa Auren Ba,Inda Sau Dayawa Akan Samu Matsala Ta Dalilin Wannan Gurguwar Tunanin. Gani Suke Tamkar Idan Sukayi Aure Sun Samu Tikitin Raina Mazajensu, Wanda A Gefe Gudu Kuma Mazan Ma Hakan Take Dan Basa Mutunta Matayensu Suna Ɗaukar Matan Tamkar Bayinsu Ne. Shin Wannan HANGEN Da Suke Yi Dai Dai ne?
MUTUM DA DUNIYARSA...... by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 130,732
  • WpVote
    Votes 9,459
  • WpPart
    Parts 41
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki idan zaka tarasu wajen buƙatar jin dalilinsu, musani UBANGIJI ya fimu sanin mu su wanene? miyasa yayimu jinsi-jinsi, yare daban-daban, zuri'a daban-daban. kai dai ka roƙi ALLAH ya baka mai albarka kawai shine magana.