eermanh
✍️ Story Title 👇
> Wannan labari yana bayyana rayuwar wata yarinya mai suna Naddara, wacce ta taso cikin maraici da ƙunci. Duk da zafin rayuwa, ta kasance mai imani da ƙwazo. Amma soyayya ta kawo mata sabon jarrabawa da za ta gwada ƙarfin zuciyarta.
Labari ne mai cike da ƙauna, kuka, da darasi.
✍️ Creativity by Eemanh Karmanjeey