mrskhadee's Reading List
2 stories
GENERAL NASEER  ZAKI (Hausa Love Story) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 17,449
  • WpVote
    Votes 362
  • WpPart
    Parts 23
When a wounded soldier falls in love... Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkarwa. Yana da kyau mai kwarjini dan kuwa babu mai iya haɗa idanu da shi ya wuce sakan biyu. Naseer Zaki namiji iya namiji. Ba ya tsoron bindiga bare harsashi. Sai dai a lokacin da yake ganin babu wani abu da zai ji tsoro sai ga shi sonta ya mishi shigan sauri. Yana tsoron rasa ta a karo na biyu. Dan haka zai ɗau mataki, wannan matakin kuma ba zai yiwa rayuka da yawa daɗi ba. Amma wani abu da basu sani ba shine, a kanta zai iya ɗaura ɗamarar yaƙi. WACECE WANNAN DA TA YI WA ZUCIYAR GENERAL NASEER ZAKI ILLA...? TOP- NOTCH season 03 coming soon...
SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅) by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 90,742
  • WpVote
    Votes 3,459
  • WpPart
    Parts 20
Who doesn't love a short love story? 💕 Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku MEENAH yarinya ce karama? Being deeply loved by someone gives you strength, while loving someone deeply gives you courage.MEENAH da YAREEMAH ALIYU