Suhaylah84's Reading List
13 stories
KUNDIN QADDARATA by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 1,581,922
  • WpVote
    Votes 121,122
  • WpPart
    Parts 112
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE? sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA? Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu 'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........
ZUCIYA....kowa da irin tasa by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 657,101
  • WpVote
    Votes 34,888
  • WpPart
    Parts 89
A romantic fiction between a man who live in a wealthy family and a girl who live in a poor village, she is really innocent but as live go on she change a lot by trying to protect her love.
Ƴan Tagwaye by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 1,268
  • WpVote
    Votes 127
  • WpPart
    Parts 14
*ƳAN TAGWAYE BIYAR 2023* _WISH YOU EID MUBARAK_ Assalamu alaikum warahmatullah, bayan sallama irin ta addinin musulunci tare da fatar mun ƙare Azumi lafiya, Amadadin ƳAN TAGWAYE BIYAR muke yi maku *Barka da Sallah* tare da roƙa maku gafara da kuma amincin ALLAH, Muna fatar ALLAH ya karɓi ibadunmu ya yafe mana kurakuranmu yasanya muyi shagulgulan Sallah lafiya ka ma mugama lafiya, Karku manta a yaune mukayi maku alƙawarin sakar maku ƘASAITATTUN LITTAFANMU MASU DAƊI DA SANYA ZUCIYA NISHAƊI, Shi kuma kyan alƙawari cikawa, don haka ku biyo mu a wannan SABON SALO MAI ƊAUKE DA DARRUSA NA RAYUWA UWA UBA ƘASAITACCIYAR SOYAYYA TA ALFARMA DAKE HUDA ZUCIYA TARE DA ZAGAYAR JIJIYOYIN JIKI, KUN SHIRYA???, TO KU BIYO MU NAN DA ANJIMA KAƊAN BADA JIMAWA BA ACIKIN👇🏻 IYALINA (A'ILATY) RAFEEQ MUNƊO ZAMANIN MU AYAU FATHIYYA. DOMIN SIYAR DUKA LITTAFAN NAMU GUDA BIYAR N1300. DOMIN SIYAR DAYA N400. Account Details 2083371244 Zenith Bank Aisha m salis TURA SHAIDAR BIYA TA DAYA DAGA CIKIN NUMBOBIN NAN. +234 808 620 7764 07065283730 +234 705 124 4211 *EID MUBARAK FROM ƳAN TAGWAYE*💃
NI DA PRINCE   by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 308,067
  • WpVote
    Votes 14,352
  • WpPart
    Parts 40
A 2013 love story. Labari akan d'an Sarki Salman da yarinya Salma.
A GIDANAH  by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 656,121
  • WpVote
    Votes 66,802
  • WpPart
    Parts 72
Duk wani abu da ya kamata ina maka shi, nice shanka, nice tufafinka, kula da mahaifiyarka, komai na rayuwa na dauke maka shi amma ka rasa abinda zaka saka min dashi sai wanan? A gidana? Ka kawota kacemin kanwarka? Na bata gurin zama, ashe karya kake min dakai da mahaifiyarka? Bazan taba yafemuku ba wallahi.
KALMA DAYA TAK by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 152,963
  • WpVote
    Votes 24,202
  • WpPart
    Parts 67
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza miki rayuwa, na jefaki cikin kuncin rayuwar da nake ciki........
EZNAH 2016✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 470,405
  • WpVote
    Votes 48,898
  • WpPart
    Parts 41
It's all about destiny...
QAUNARMU by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 10,267
  • WpVote
    Votes 543
  • WpPart
    Parts 3
Labarin qaunarmu labarine akan soyayyar data shigi mutane biyu batareda sun ankareba duk da kasancewar banbancin dake tsakaninsu na kasancewar kowannensu nada abokin rayuwarsa Wanda suke ganin sune rayuwarsu saidai so yayi musu shigar sauri Dan kuwa tuni suka daina kallon waincan amatsayin abokan rayuwarsu.....SO NE WANDA BAIDA KATANGA YAYI MUSU SHIGAR SAURI...YAYA ZASUYI DA ABOKAN RAYUWARSU NA FARKO...
HAYATEEM by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 2,129
  • WpVote
    Votes 50
  • WpPart
    Parts 1
Hayateem...........
MATAR SOJA  by rashmarrka
rashmarrka
  • WpView
    Reads 2,412
  • WpVote
    Votes 13
  • WpPart
    Parts 12
Love story