Dr azeema
1 story
Dr Azeema by xclusive_jazmien
xclusive_jazmien
  • WpView
    Reads 63,212
  • WpVote
    Votes 2,984
  • WpPart
    Parts 14
Yayi saurin sakinta "Azeema me muke shirin aikatawa ne? Wani hali muke neman jefa kan mu? Azeema yaushe muka iso wannan gabar a rayuwarmu?" Jikin Dr Azeema yayi sanyi ta zuba mai idanu "Azeema zamu jefa kanmu cikin halaka. Wannan abu da muke shirin yi ba dai dai bane ta ko wacce fuska." Yanzu kam kuka Dr Azeema take yi. Ta san gaskiya ya fada. Amma me yasa zuciyarta take jin haushi da kuma karuata shi? Me yasa zuciyarta take mai gurguwar fahimta? "Azeema ki aure ni!" Wannan furucin nashi ya sa duniyarta tsayawa cak! ** Ku biyo ni a Dr Azeema ku sha labari lol 😂😂😂