KhadijaMusa0's Reading List
6 stories
YAR'AIKI by Eedreesfateemarh
Eedreesfateemarh
  • WpView
    Reads 58,086
  • WpVote
    Votes 1,506
  • WpPart
    Parts 24
U all know nobody need to be alone without parent. This is a story of a girl called nafeesat which lost her parent,she became house girl,at the house she is working she meet jalil,and he is the child of the owner house,he raped her😭.ko yazata kaya kubiyoni cikin labarin. Kagyagen labarine banyishi da wani kowata ba nayi shine dan ilmantarwa,fadakarwa game da nishadantarwa. Wanan book din nadauke da tausayi,rashin adalci and also zalinci.seda kakaranta. This is my first novel pls I need ur comments, vote and also share
AYSHA'S ROOM'S (Fagen Nishaɗi da Holewa) by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 144,481
  • WpVote
    Votes 316
  • WpPart
    Parts 18
Ku kasance da Fagen Nishaɗi domin samun Ƙayatattun labarai Na shagalii...
HAJIYA GWALE...  by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 383,301
  • WpVote
    Votes 1,568
  • WpPart
    Parts 23
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaɗan tu...
Rubutacciyar Ƙaddara by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 142,233
  • WpVote
    Votes 774
  • WpPart
    Parts 24
Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa yasasu Kwad'ayin Rayuwar da nake ,duk da iyayensu , sun raba Amintar dake tsakanin mu Nayi kokarin barinsu sai dai Shakuwa tun na yarinta ya kasa bari muyi nesa da Juna, duk da na guje musu bisa i'rin gurbatacciyarr rayuwar da nake amma Haka sukayi fatali da shawarata. bakai kake zabarwa kanka Kaddara ba, Haka zalika bakai kake zanawa kanka, Rayuwar da zakayi ba, Kaddara i'ta ke zab'arka rayuwa kuwa i'ta ke juyaka yanda taso, Amma Allah na dubi da Halinka ne. tabbas rayuwar mu Rubutacciyar Kaddara ce , abin dubawane Dan Allah ku d'auki darasin cikin labarin akwai fad'akarwa sosai a cikinsa...
INDON KAUYE by asmaullahilhusna
asmaullahilhusna
  • WpView
    Reads 6,406
  • WpVote
    Votes 154
  • WpPart
    Parts 19
Wani numfashi yasaki mai ƙarfi agigice yajawota tafaɗo kanshi cikin karaji yace nashiga uku indo sa hannu kija zai fita idan kikayi haka . Kamo hannunta yayi tareda ɗorawa akan 🍌 sa yana mai sama da ƙasa dashi ... Wata zuface tashiga keto masa Banda gurnani babu abinda yakeyi Fashewa indo tayi da kuka ganin halin da yake ciki can sai taji ya damƙota cikin fitar hayyaci ya kuma haɗe bakinsu arikice ya tura hannunsa cikin ƴar rigar dake jikinta Ƴan jariran nonuwanta ya kaiwa cafka agefe ɗaya kuma haryanzu hannun indo na kan burarsa sai ja takeyi domin ita burinta kawai ta cire masa ita karfa sareshi.. Jin hannunsa a nononta kuwa ba ƙaramin ɗaga mata hankali yayi ba kawai saita fashe masa da kuka alokacin kuma ya kuma ƙanƙameta nan ya hau ɓarin madara jin abu na zubowa daga bakin macijinnan yasa tazabura ta mike "laaaa shikenan ta sareka babu ruwana " Nu'aim kuwa da baimasan abinda ya aekataba tuni jikinsa ya mutu liɓis domin kuwa wata iriyar nutsuwa ce yaji Allah ya sauko masa wanda tinda yake da khaleesat baitaɓa jin irin hakaba saidai maleji.... kinemi naki kada kibari abaki labari
KUNDIN QADDARATA by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 1,573,895
  • WpVote
    Votes 121,089
  • WpPart
    Parts 112
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE? sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA? Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu 'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........