booksof_fatyy's Reading List
2 stories
Rayuwar dan Adam by MahmaZee
MahmaZee
  • WpView
    Reads 6,238
  • WpVote
    Votes 336
  • WpPart
    Parts 91
Rayuwar dan Adam tana tafiya da kabule da kaddarori kala kala da dan Adam bai yi expecting ba, rayuwar dan Adam wata aba ce that is so unpredictable, indecisive, unclear and absolutely uncertain. Love is the ultimate expression of the will of life, wannan zaurancen magana shi ne babban abin da yake walagigi da rayuwar tauraruwar mu. A daidai lokacin da rayuwa ta zo mata ta ke kuma tafiya mata a yanda ta ke so, a daidai lokacin rayuwar ta juye mata gabadaya to a turn she never expected and then came the biggest shock of her life and a forbidden love she never expected.
TAFIYAR MU (Completed) by suwaibamuhammad36
suwaibamuhammad36
  • WpView
    Reads 32,536
  • WpVote
    Votes 1,275
  • WpPart
    Parts 20
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?