khadeejah5508's Reading List
3 stories
💖DR MUHSEEN 💖 (Complete) by autararewa20
autararewa20
  • WpView
    Reads 22,064
  • WpVote
    Votes 1,250
  • WpPart
    Parts 50
Babban family ne mai cike da kyawawan Fulani masu asali,sai dai kash suna tsaka da jin dadi wata mummunar ƙaddara ta fado cikin rayuwarsu,wacce ta wargaza tsakaninsu,suka yi bankwana da farinciki. Dr ne kuma SOJA duk yadda suka kai ga rashin jituwa ashe akwai soyayya mai karfi a tsakaninsu wacce tana cikin zanen ƙaddarar su.
WUK'AR FID'AR GIWA.... by Humaira3461
Humaira3461
  • WpView
    Reads 3,571
  • WpVote
    Votes 47
  • WpPart
    Parts 26
labari ne akan wani family house wanda ya k'unshi karfin zumunci da kuma karfafashi,wanda RAMADAN DA ROHEE suka taka rawar gani a cikin sa,Kai dai hanzar ta ka karanta zaka nishad'antu dashi.....
MUTUM DA DUNIYARSA...... by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 133,091
  • WpVote
    Votes 9,520
  • WpPart
    Parts 41
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki idan zaka tarasu wajen buƙatar jin dalilinsu, musani UBANGIJI ya fimu sanin mu su wanene? miyasa yayimu jinsi-jinsi, yare daban-daban, zuri'a daban-daban. kai dai ka roƙi ALLAH ya baka mai albarka kawai shine magana.