mss_samher
- Reads 9,773
- Votes 367
- Parts 43
Tsayawa yayi tabayanta yana kallonta a hankali ya qaraso gareta hannayansa ya buɗe ya sagalo wuyanta faffaɗan ƙirjinsa a daidai kanta ya kusanto da bakinsa ga kunnenta cikin soft voice yace
"hey you! I miss you.
Juyowa tayi ta zubawa fuskansa ido shima ita yake kallo fuskanta ɗauke da murmmushi tace" Yay....
Yatsan daya ɗaura saman labbanta ya hanata qarasawa, idanunsu cikin najuna yake faɗin
"banasan sunan nan.
Manyan idanuwanta da sukafi komai tasirantuwa a gareshi ta lumshe tanajin soyayyanshi yana ratsa duk wani tsoka da jinin dake jikinta.....