hannatutu's Reading List
3 cerita
HAFSATU MANGA oleh KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Membaca 115,449
  • WpVote
    Vote 8,657
  • WpPart
    Bab 28
Taya zai runtse ido ya zabi wata bare sama da ita bayan kuma ita tafi cancanta ta maye gurbin yar'uwarta? Anya zata juye kallonsa da wata macen bayan tsawon lokacin da ta dauka tana jiran mijin yayarta? Takan yi bakinciki mutuwar HALEEMA, a yanyinda bakincikin yake rikida ya zame mata farinciki a duk lokacin da ta tuna da muradin zuciyarta YARIMA ZAIN. HAFSAT ce kadai yarinyar da ZAIN ya furta kalmar so a gareta, yana jin ita din wata jijiyace bangare na jikinsa, ita kadaice yarinyar dake saka shi farinciki bayan mutuwar abokiyar rayuwarsa HALEEMA! ANTY UMMI ce ta cilasta masa auren FARHAT bayan kuma zuciyarsa HAFSATU MANGA take so. Taya ZAIN ya shigo rayuwar FARHAT? Taya zata yi rayuwa da wanda ba shi zuciyarta take muradi ba? Wacece FARHAT? BARRISTER HUSAINA ce zata kare HAFSAT, yayinda BARRISTER HASSANA take yakar yar'uwarta ta jini da dukan hujjojinta a gaban Alkali burinta daya ne taga an tisa keyar yar'uwarta HAFSAT gidan kaso! Ashe yar'uwa zata iya yakar yar'uwarta ta jini rashin sani ne ko kuwa son zuciyane da dogon buri irin na dan'adam? Find out in HAFSATU MANGA yarinyar kauye.... From Baiwa to Kuyanga Labarin Sarauta. Labarin Ƙauye. Yarinyar Ƙauye. Hafsatu Manga✨
SO MAKAMIN CUTA oleh SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Membaca 333,677
  • WpVote
    Vote 21,614
  • WpPart
    Bab 92
Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez
AUREN SIRRI COMPLETE  oleh HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Membaca 1,382,681
  • WpVote
    Vote 38,186
  • WpPart
    Bab 103
Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan