Hussaina1234's Reading List
22 stories
KYAKKYAWAR ALAK'A by ZulayheartRano89
ZulayheartRano89
  • WpView
    Reads 44,624
  • WpVote
    Votes 2,384
  • WpPart
    Parts 42
Labarin Yarima Hafiz da Ummuna Salmah
Trouble In Paradise? by ThatOneAuthor101
ThatOneAuthor101
  • WpView
    Reads 13,476,555
  • WpVote
    Votes 504,677
  • WpPart
    Parts 47
After battling with a life threatening disease, Stephanie finally got the all clear on her health. She was free to live her life. She is starting a new school at the start of the year, planning to just finish high school with no problems. But then a certain asshole and his friends come barging into her life and she is thrown into a world of chaos. *Added to @humour's 'Young.Dumb.Full Of Fun!' reading list 8/8/2018* * Reached #1 on Humor's official hot list 1/1/2020*
TARKON AURE,,,!!! by jiddanberry
jiddanberry
  • WpView
    Reads 3,668
  • WpVote
    Votes 129
  • WpPart
    Parts 1
TARKON AURE...-1 Cikin sanda Jamila ta ke tafiya a soron gidan, rike da takalminta. Sannu a hankali kuma tana wuwwurga idanunta a zagayen gurin. Za ta shige kenan cikin gidan ba zato ba tsammani ta ji an riko mayafinta. Gabanta ya yi wani irin yankewa ya fadi. Ta kasa juyowa bare ta yi wani kwakkwaran motsi illa sauke numfashi da ta ke yi a jigace. Birkito da ita ya yi suka fuskanci juna sosai. "A tunaninki za ki iya yaudara ta Jamila? A tunaninki zan sha wahalar kaunarki a banza?" Ya girgiza kai, "Ba zan iya ba! Ba zan iya wasa da wannan damar ba, domin ni ma Dan Adam ne da yake da jini tare da tsoka. Ban da haka tanadin da muka jima muna yi wa yaranmu ba zai tashi a wofi ba!" Jamila ta kasa rike kukan da ya taho mata, duk da ba ta ba shi damar fitar da sauti sosai ba, amma tuni hawaye ya wanke kundukukin fuskarta. "Ka yafe min Jamilu, ka yafe min... Ka yi hakuri mu karbi wannan nannauyar kaddarar. Jamilu ya dinga irgiza kai har ta rufe baki, sannan ya ce, "Na ji... Na ji... Yanzu ya ki ke so a yi?" Ta yi shiru tana sunkuyar da kanta kasa. "Kina nufin na rabu da ke, na daina sonki? Na cire ki a matsayin da na ba ki na zamowa uwar 'ya'yana? Uhum Jamila kenan, kin san Allah daya kenan ko? To wallahi ba zan iya hakura da ke ba, don haka ya kamata ki sani idan ma kin manta ni Jamilu SadeeQ M ba irin wadannan ragwayen mazan nan ba ne da ake kwace soyayya a hannunsu ta ruwan sanyi ba". Ya juya ya koma cikin dakinsa, ya barta tana share hawaye. Ta jima a gurin, yana daga dakin yana jin sautin shesshekar kukanta, wani irin tausayinta yake ji har zuciyarsa, amma ba shi da yadda zai yi, dole ya zage damtse don mallakar makullin farin cikin rayuwarsa. Motsin da ta jiyo daga cikin gidan ya sa ta saurin shanye sautin kukan nata sannan ta fara kokarin saisaita nutsuwarta. "Ah Jamila? Ai gidanku zan je". Amina kanwar Jamilun ta fada bayan ta shigo soron ta ga Jamilar.
MAKAHO NE by Nana_haleema
Nana_haleema
  • WpView
    Reads 176
  • WpVote
    Votes 15
  • WpPart
    Parts 5
Najib anya kai mutum ne? Anya da zuciya a k'irjin ka? Najib Nabila ta soka a lokacin da en mata suke gudun ka ciki har da y'an uwan ka, Nabila ta aure ka a lokacin da ko wacce mace take cewa baza ta zauna da MAKAHO ba, Nabila y'ar gata ce gaba da baya amma ta amince ta zauna da kai, y'an uwan ta gabad'aya basa san auren ka da ita amma ta zab'i ta b'ata da kowa dan ta kasance da kai, gidan nan da kake ciki nata ne ta baka kyauta cikin kadarorin da Allah yayi mata tace ka rik'e kar kuma ka fad'awa kowa nata ne, ta sadaukar da aikin ta sabida kula da kai, ta sadaukar da kud'in ta mak'udai ta fitar dakai k'asar waje aka gyara maka idon ka ka dawo kamar kowa bayan kashe kud'in da tayi kafin aje Germany, shekaru sama da ashirin kana a haka cikin zaman ku na shekara d'aya ta dawo dakai mutum kamar kowa, duk da wannan tarin alkhairan ta gare ka yau kaine da bakin ka kake cewa baka santa ka tsane ta? Najib Nabila ce fa? Nabila fa Najib, yarinyar y'ar shekara 22 kacal kake so ka jefa rayuwar ta cikin tashin hankali sabida san zuciyar ka, Najib anya kai mutum ne?". Tirk'ashi! Ku kasance da labarin MAKAHO NE dan jin yadda zata kaya.
DUKKAN TSANANI  by Jeeddahtou
Jeeddahtou
  • WpView
    Reads 121,091
  • WpVote
    Votes 9,598
  • WpPart
    Parts 71
Yunwa da ƙishirwar da suka addabe ni ne suka sanya ni kasa bacci ina yi ina farkawa sbd yunwa ta riga da tayi min illah, haka ma innata baccin kawai take yi amma na fahimci ita ma tana jin irin radadin da nake ji, don na lura sosai tunda ta kwanta take juyi. Agogon da ke manne a dakin mu na duba ƙarfe goma dai-dai na dare, har na share na hakura saboda na san matukar na fito diban abinci xan iya samun matsala da innah salamatu, har na hakura naji abin ba mai yiwuwa bane matuƙar muka wayi gari a haka zamu iya samun matsala. daurewa nayi na tashi na don samo mana abinda zamu kai bakin salati, ko da kuwa hakan zai yi sanadiyyar korar mu daga gidan gaba daya. A hankali na lallabo na fito daga dakin innata saboda bana so ita kanta tasan zan fita, indai ta sani sai ta dakatar da ni saboda bata son abinda zai bata mata rai. Kasancewar innata mace ce mai saukin kai bata fiye son abinda zai kawo tashin hankali ba, wannan dalilin ya sanya aka mayar da ita bora saboda hakuri da kawar da kai irin nata. Inna salamatu da yayanta su suke juya gidan duk a abinda suke so shi ake yi. Bakin murhu na nufa a hankali na bude tukunya, tuwo miyar kuka na gani, ba karamin dad'i naji ba saboda rabon da na sanya wani abu a bakina tun abincin safe. tsugunnawa nayi tare da yin bismillah na fara cin tuwon, kafin kace me tuni naci rabinsa, daga nesa na hango ana haskani da fitila a raxane na mike tare da boye hannuna a bayana, sai da ta karaso daf da ni sannan na ga ashe innah salamatu ce, wani kallo ta sakar min wanda ya sanya jikina rawar ɗari, kafin tace min wani abu tuni hawaye sun cika idona, don na san na taro kwai tara tsinana, na janyo wa kaina da innata masifar da Allah ne ya san ƙarshen ta, tsungunawa nayi tare da rokonta ta yafe min
AƘIDA TA by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 37,192
  • WpVote
    Votes 1,574
  • WpPart
    Parts 31
Labarin wata matashiyar budurwa 'yar hamshaƙin attajiri me murɗaɗɗiyar AƘIDA, Tace So imagination ne da ɓata lokaci katsam.......... 😜 find out in AƘIDA TA labari me ɗauke da cakwalkwalin sarƙaƙiya, yaudara cin amana, fuska biyu kutsen ƙaddara me sauya rayuwa ba tare da ɗan Adam ya shirya mata ba
IHSAN by YoungNovelist4
YoungNovelist4
  • WpView
    Reads 42,123
  • WpVote
    Votes 1,116
  • WpPart
    Parts 46
ROMANTIC LOVE STORY,IS ALL ABOUT AN ORPHAN WHO SUFFERED ALOT FROM HER STEP MUM,BUT LATER HAVE A BETTER LIFE WITH THE HELP OF 3 PEOPLE,,JUST READ ND FOUND OUT WHO THE 3 STARS ARE
JUHUD by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 19,950
  • WpVote
    Votes 137
  • WpPart
    Parts 10
lbrn wata marainiya data tsinci kanta a qangin rayuwar daya sanyata yanke tsammani da samun farin cikin rayuwa.
Humood!!!✨ by MissDynamite7
MissDynamite7
  • WpView
    Reads 5,665
  • WpVote
    Votes 406
  • WpPart
    Parts 26
Deception, love,hatred ,lovesaga 💘
Jidda Da Jallal by Nana_Zeey
Nana_Zeey
  • WpView
    Reads 4,730
  • WpVote
    Votes 432
  • WpPart
    Parts 16
Jidda 'yar shekara 25, wacce ta fito daga gidan masu kudi. Abinda takeso shi takeyi ba'a mata abu ta kyale. Me zai faru da babanta ya sata a matsayin manager a company shi kuma tayi crossing part da Jallal, Daya daga cikin ma'aikatan company wanda baya daukar raini. Read to find out.