We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.
Nafeesah Isah
64 stories
ISMUHA ZAINAB Completed by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 27,808
  • WpVote
    Votes 2,358
  • WpPart
    Parts 62
Abubuwa masu yawa sukan buƙaci tausasawa da killacewa ga makusantan su. Amma idan aka samu tsaiko da rashin su, sai asamu rauni da gajiyawa ga wanda ke ɗauke da jigilar hakan, wata ƙila kuma ya ƙare rayuwar sa cikin yaƙe ba dariyar dake wanzuwa daga ƙasan ruhin sa ba. MUSADDIƘ acikin rayuwar ISMUHA ZAINAB kamar sandar dake yima makaho jagora aduk wani taku da zaiyi aduniyar sa... Ku shiga cikin labarin dan ganin zunzurutun alfanun dake dake cikinsa, ba wai sunan ba tasirantuwa ga kyawawan abubuwan da sukan sa zuciya nishaɗi.
TAFIYAR MU (Completed) by suwaibamuhammad36
suwaibamuhammad36
  • WpView
    Reads 32,275
  • WpVote
    Votes 1,274
  • WpPart
    Parts 20
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?
Sabirah  by AmnaerhUmar
AmnaerhUmar
  • WpView
    Reads 63
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 1
Labarin wata yarinya mai suna sabirah, labarinta na tattare da abun tausayi, abun alhini, sabirah ta kasance yarinya mai kyau da kwarjini, ta tsinci kanta a wani hali mawuyaci tun bayan rasuwar mafiyarta, inda take zaune da matar mahaifinta Ku biyoni dan jin labarin nan , in kuna son in fara sake novel din to kuyi commenting , liking da voting
My Qadr by ameenarrh
ameenarrh
  • WpView
    Reads 19,987
  • WpVote
    Votes 1,791
  • WpPart
    Parts 23
Farrah Ahmed wishes for a cliché life, one in which she would have a pleasant childhood, become a rebellious teenage girl and graduate college with a huge smile on her face. However, at 22, she's drowned in responsibilities that chip at her resilience everyday, trying to keep up with the bills for her mother's chemotherapy. Her persistent job hunt lands her employment at Z.B company, the first good thing that's happened to her in more ways than one. Zayyad Bilaal, her boss isn't what she expected. Call it her obsession with the cliché, she expected him to be some brutish, arrogant bigot that's out to get her life, but she's pleasantly surprised to see that the handsome Somali man is nothing of the sort.....to her, at least. Like every cliché personal assistant in every stupid romance novel she's read, her heart goes against her will to fall in love with her boss. Despite the loss of control of her own feelings, she revels in the fact that she's finally living a normal life without the evils of her past holding her down. Its not too long before the antagonist of her story, in the form of one blast from the past comes barrelling into her life, and soon she's loosing grasp of her sanity as secrets she'd never imagine begin to unravel. Just when life had started looking up for her, it swept her up in a flurry of heartache and vileness. Farrah is made to choose between Zayyad and conceding to her mother's wish, knowing well that her picking one would lead to the loss of the other. Secrets unravel, facades are torn away, and nothing is ever what it seems to be in the life of Farrah Ahmed. ~Ameenarrh.
HAYATEEM by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 3,107
  • WpVote
    Votes 60
  • WpPart
    Parts 1
Hayateem...........
BURINA COMPLETE by ZulayheartRano89
ZulayheartRano89
  • WpView
    Reads 84,380
  • WpVote
    Votes 3,599
  • WpPart
    Parts 33
labarin BURINA labarin Zainab (Zee) da Khalil ( IK) da Abdallah (Alhaji) labarin soyayya ban tausayi da nishaɗi.
MAKAHON SO _Blinded Love_ by Shuwerh_Beelkeey22
Shuwerh_Beelkeey22
  • WpView
    Reads 108,788
  • WpVote
    Votes 5,329
  • WpPart
    Parts 47
It's all about love and sacrifice
SHIN SO DAYA NE? (Complete)  by Hafnancy
Hafnancy
  • WpView
    Reads 105,844
  • WpVote
    Votes 7,455
  • WpPart
    Parts 48
It's all about heart touching love story,betrayal & hot love💗............ Karku sake abaku labari
Ayman  by azobam
azobam
  • WpView
    Reads 232
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Parts 2
Real story
Wa Zan Aura? by Arewa_Author
Arewa_Author
  • WpView
    Reads 450
  • WpVote
    Votes 41
  • WpPart
    Parts 17
Marainiyace. Bahaushiya ce. Yar jami'a. Tana zaune da wan babanta. Tana cikin kwanciyar hankali. Matsalarta daya ce! A yadda rayuwar nan ta lalace, mutane basuda gaskiya, yarda tayi karanci a zukatan dan Adam, gata marainiya WA ZATA AURA? ku biyoni domin jin yadda labarinnan ze kasance.