bkynigeria's Reading List
3 stories
KAINE MURADINA by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 7,237
  • WpVote
    Votes 173
  • WpPart
    Parts 3
#KAINE MURADINA. Labarine akan wasu masoya guda biyu wayanda soyayya ta rusa dasu a sanadiyar rayuwar makaranta. Habeeb Saurayi matashi, yanada kannai guda ukku, wato Ihsan, Nusaiba, dakuma Affan. A bangare daya kuwa, Elizabeth Joshua matashiya ce yar kabilar ibo dake karatu a Jami'ar Bayero Kano. A sashen karatun ta kuwa duk tafiyar su daya da Habeeb, duk dacewa akwai babbancin kabila da kuma addini a tsakanin su. Daga Karshe soyayya ta shiga a tsakaninsu, ko ya zata kasance?
SANADIN KI by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 62,512
  • WpVote
    Votes 1,433
  • WpPart
    Parts 8
Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suhailat da illa matuka, domin Kadijat aminiyar suhailat ta kamuda son Ahmad matuka. Inada tabbacin labarin zai kayatar da masu karatu. Kuma zai rike maikaratu daga farko har karshe. Domin jin yarda zata kasance, sai kuma ku sance tareda marubucin.. Yahuza Sa'idu Kakihum.
WATA BAKWAI 7 by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 386,812
  • WpVote
    Votes 28,744
  • WpPart
    Parts 56
Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel