My hausa novel
123 stories
ALK'AWARIN JINI (BLOOD PLEDGED) COMPLETED.✔ by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 40,108
  • WpVote
    Votes 2,771
  • WpPart
    Parts 62
#Love & Destiny.
JININ JIKINA  by Muneerat__
Muneerat__
  • WpView
    Reads 10,715
  • WpVote
    Votes 309
  • WpPart
    Parts 10
Yarinyace marainiya wacce iyayenta suka rasu sakamakon had'arin jirginda sukayi wato itace MUSKAN! Faris dai ya kasance matukin jirgi acan airport suka had'u da mahaifin MUSKAN, sakamakon taimakon da FARIS yawa abban MUSKAN yasa sa son yaron dakuma gaiyatarsa zuwa gidansa. A can Gidan da FARIS yaje nan yaga MUSKAN, kallo daya yamata yaji yakamu da soyayyarta." Shin wannan soyayyar na karfi kuwa? Suna kasancewa Ma'aurata kuwa? Suna kasancewa tare kuwa? Duk amsoshin na littafin JININ JIKINA!!!!..
ZAHRAN BABA (Completed)🌹 by Real_autarhajiya
Real_autarhajiya
  • WpView
    Reads 33,393
  • WpVote
    Votes 1,247
  • WpPart
    Parts 14
Story of beautiful villager called zahra.....❤️❤️❤️
MATSALARMU A YAU!  by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 65,213
  • WpVote
    Votes 7,370
  • WpPart
    Parts 38
MATSALARMU A YAU! Ammin su'ad Nadia kyakykyawar, matashiyar budurwa ce wadda tarbiya, addini da Boko suka ratsa ta, mafarkin ko wanne namiji Sede Nadia Nada matsala kwaya daya tak shi ne rashin uba! Wanne irin rashin ubane? Mutuwa yayi? Kokuwa bata yayi? Ko akasin haka? Wanne kalubale Nadiya zata fuskanta a Rayuwarta? meye ne cikin labarin nan? Ku biyoni ni shatuuu don jin Wacce matsala ce wannan! The writer of MUQQADARI NE ...ME RABO KA DAUKA GIDAJEN MU Always AMMIN SU'AD
RAI DA SO -2019/20 by Queen-Meemiluv
Queen-Meemiluv
  • WpView
    Reads 62,281
  • WpVote
    Votes 6,634
  • WpPart
    Parts 85
Soyayya ba tai min adalci ba. A lokacin da na karɓeta hannu biyu sai tai min gudun wuce sa'a. Ashe! rayuwa ba ta da tabbas! mutuwa kan zowa mutum aduk lokacin da bai za ta ba,ta yaya rayuwata za ta tafi daidai in babu mahaɗinta.Sai dai na gasgata ALLAH shine mai yin yanda ya so. Kwatsam bayan zaman makokin da na sha na tsawon lokaci, sai gashi ta dawo min da ƙarfinta, ban ƙasa a gwiwa ba, na kuma karɓar soyayyar a karo na biyu, wadda ta zo min cikin gwagwarmayar rayuwa mai haɗe da haɗarurruka, farmaki, taskun rayuwa, bala'oi da ƙalubale kala kala kuma mabambanta.Zan iya cewa na yi dana-sani a soyayya.
Rayuwar  Asma'u Husnah 1 & 2 Complete ✔ by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 25,968
  • WpVote
    Votes 1,433
  • WpPart
    Parts 60
Labari akan wata yarinya Asma'u wacce take shiga wani yanayi akan soyayya. Sun shaku sosai da Yayan ta amman daga baya ya barta. Komene dalili? Oho muje ciki dan jin shin tana auren sa ko kuwa.
RASHIN ASALI by Maimounathog
Maimounathog
  • WpView
    Reads 16,781
  • WpVote
    Votes 461
  • WpPart
    Parts 16
Rashin asali is all about love,romance, fiction and général fiction. Is all about reality.
Kafin in zama lawyer by Nabeelertlady
Nabeelertlady
  • WpView
    Reads 6,090
  • WpVote
    Votes 292
  • WpPart
    Parts 35
labarin wani matashi dayasha gwamarmaya kafin yazama cikekken lawyer. Labari ne daya kunshi cin amana, son zuciya da kuma ha'inci
ABINDA AKE GUDU (Completed) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 328,217
  • WpVote
    Votes 20,954
  • WpPart
    Parts 61
Labarin Asmau....labarin ABINDA AKE GUDU.
'YAR SHUGABA by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 51,662
  • WpVote
    Votes 3,129
  • WpPart
    Parts 40
*'Yar Shugaban k'asa ce* Queen Basma, ta hakimce a seat d'in baya ita kad'ai, sai Meena 'yar Governor Kaduna ce ita ke driving, sai Leema 'yar Sarkin Kano wacce take gefen Meena. K'aran wak'ar Music na Larabawa ke tashi a motan, dukkan su suna bin wak'ar tamkar sune suka rerata, sunayi suna rawa da jinsu da kad'a kai, kana ganin su kaga 'ya'yan gata, cike suke da farin ciki fal da nishad'i, domin ba suda wata damuwa ko matsala a rayuwansu. Motan baya itama na bodyguard ne, suke marawa motan Queen baya. Wani Matashin Saurayi wanda bai wuce shekara Talatin ba (30yrs), yake tafiya cikin sauri domin ya amso wa Ummansa nik'an masara da k'anwarsa Khadija ta kai ta aje, saboda zata wuce tallan kwai, hankalinsa yayi nisa sosai cikin tunani, baisan yahau kan titi ba. Meena ce taja mugun burki, ji kake k'iiiii kad'an ya rage ta buge shi, Aryan tsayawa yayi cak ya runtse ido yana fad'in *Innalillahi wa inna ilaihir rajuun* jira yake motan ta bigeshi domin ya riga ya sadak'ar motan zata kad'eshi, Cikin b'acin rai Queen Basma, Leema, Meena duk suka fito a motan, haka bodyguard suka yi parking akan hanya suka fito rik'e da bindigogi, cikin k'ank'anin lokaci suka had'a gosilo, mutane suka fara taruwa, ganin bindiga ne yasa kowa ya kama kansa, Queen Basma ta k'arasa kusa da Aryan bodyguard suka take mata baya, tsadadden k'amshin turarenta ne ya dawo da hankalin Aryan jikinsa, domin ji yayi wani k'amshi na ratsashi, bud'e ido yayi a hankali yayi tozali da kyakkyawar fuskan Queen wanda saida gabansa ya fad'i, nan take tsoro ya ziyarce shi, kallon k'asa da sama Queen Basma ta bisa dashi cike da jin haushinsa, kyamansa taji saboda wani irin warin zufa dake tashi a jikinsa, tattaro miyon bakinta tayi ta tofa masa a jikinsa tare da toshe hancinta da hankacif.