HAR ILA YAU NICE TAKA.......
Tunda muka fara ku6ewa da d'an Haruharu a k'ofar gidan nurse Hajara da ko ita ba ta sani ba ya fara jan ra'ayi na har na fara jin zan iya zama tare da shi duk kuwa da cewar ban san mai aure yake nufi ba, amma nasan dole dama wata rana zanyi kuma dole zan bar iyayena tunda suma sun baro gidajen nasu iyayen. Wata rana...