Zaynabbasheer's Reading List
11 stories
KASHE FITILA by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 250,606
  • WpVote
    Votes 18,431
  • WpPart
    Parts 53
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu santa dashi ba.... Ga uwa, ga da sannan ga suruka.
AFFAIRS OF THE HEART by rukayyatuuuu
rukayyatuuuu
  • WpView
    Reads 942,599
  • WpVote
    Votes 44,445
  • WpPart
    Parts 68
COMPLETED ~JALILAH~ Jalilah, a sweet, lively, and beautiful seventeen-year-old girl, knows no care in the world. An orphan since her parents passed away when she was just a year old, she has lived her entire life with her uncle, who promised to love and care for her as his own, never differentiating between her and his own children. ~JALAL~ Jalal, a twenty-nine-year-old handsome and wealthy man, lives life on his own terms. Despite being the object of many girls' affection, he is not one to be trifled with. He maintains a cold exterior, having constructed numerous walls around himself for reasons sacred to him. No one has attempted to breach these walls, but deep down, he is fragile and teetering on the brink of losing himself. What lies behind these impenetrable walls? And what will happen when a marriage is arranged between these two contrasting individuals? Will Jalilah be able to break down the barriers? Will Jalal ever grant her the opportunity to do so? Can she save him before he succumbs to his inner turmoil? ** Join me as we embark on the journey of JALAL ABDURRAHMAN MARSHAL and JALILAH ABDULMALIK MARSHAL. Jsquare❤️ Started; 30|9|20 Completed; 24|12|21 © rukkayyatuu No plagiarizing of this book!!
LOVE IN RETURN (Editing)✅ by feeezah135
feeezah135
  • WpView
    Reads 38,348
  • WpVote
    Votes 3,493
  • WpPart
    Parts 46
All right reserved 2019 Completed(not edited) He looked into my eyes, with so much adoration in his eyes "I love you," he whispered. I can feel his breathe, how his soft voice utter those words was magical, his eyes; that emotes sheer love and affection, of which I would get lost as I dive in them. He leaned in, his face an inch close to mine, his mint breathe fanning my face; when the door flung open. He abruptly pushed me away. I knew it was her, he was just pretending, giving me fake hope, uttering fake words, making fake promises; just to win her. He have never loved me, and he would never do. He took me as his fake girlfriend, a fake wife! Meet Seemah; A dream lover girl, that falls in love with the famous footballer, with the hope of meeting him in future before she dies. As she didn't know meeting him was a different destiny she never know she would come across. ___ Tag along, as i tells you how love would be returned. And the role of destiny. copyright all right reserved @2019.
HAMMAD SANAA by phartyBB
phartyBB
  • WpView
    Reads 19,641
  • WpVote
    Votes 2,076
  • WpPart
    Parts 55
Cin amanar yarda, yayinda ƙaddararsu tasa su yin nesa da juna. Ko ya ya haɗuwarsu zai kasance? Wace irin ƙaddara ce ta rabasu da suka zaɓi yin nisa da juna? It's all about romance, destiny, hatred, limitless and intensely love. #FreeBook #Vote #FollowPlease
FARHA 2016 (2nd Edition) by phartyBB
phartyBB
  • WpView
    Reads 12,372
  • WpVote
    Votes 1,148
  • WpPart
    Parts 26
Mahaifiyarta ta gudu ta barta. Mahaifinta ya yi nisa da ita tun kafin a haifeta.Ta taso cikin rashin gata da tsananin buƙatar taimako. Shin shege shi ba ɗa ba ne? Me ya sa su ke ƙira na shegiya? Ko ni ɗin shegiya ce kamar yadda su ke ƙira na? Ba ni da uba balle sanin wacece mahaifiyata. Tambayoyin da FARHA take yi wa kanta tun tasowarta har zuwa girmanta. Irin kalaman da suke yawo a rayuwarta ake jifanta da su, ta saba da jin su take neman mai amsa mata. Arch Suraaj mutum na biyu da ya nuna Farha ita ma ƴace tamkar kowa, ya sadata da farin ciki ya gyara rayuwarta ya bata dukkan yarda da soyayya. Tsohon labari ne dana rubuta a 2016 na ɗauko in gyara. Just enjoy you will thank me later. Littafin kyauta ne kuma complete❤️
MADUBIN GOBE by phartyBB
phartyBB
  • WpView
    Reads 86,065
  • WpVote
    Votes 8,546
  • WpPart
    Parts 63
Duniyar Nuratu cike take da duhun da ta mamaye. Rayuwarta tafe take cikin damuwa da ƙaddarar da ta tsinci kanta. Ko yaushe za ta samu haske cikin duniyarta da rayuwarta? Waye gwanin da zai haskaka mata? Yaya Al-ameen? Col.Ahmad? Dr Awwab ko Mufid? 19/11/2020 #8 in love, most impressive ranking🥇 #1 in thriller story #3 in hausa Novels 03/05/2023 #1 in Africa most impressive ranking🥇 #3 in Muslim #11 destiny My new Book GOBE DA NISA Ya fara sauƙa a ArewaBook da Wattpad, da WhatsApp. 07037487278 chat me.
MAIMAITA TARIHI (DANDANO) by ummyasmeen
ummyasmeen
  • WpView
    Reads 130,748
  • WpVote
    Votes 6,326
  • WpPart
    Parts 14
***Wannan labarin somin tabi ne. Za a iya samun cikakken labarin akan manhajar Okada cikin watan Janairu, 2021. In sha Allah*** *** #1 aure 9th 01 2021 Tarihi yana kunshe da fuskoki da dama. Banda na wucewar abunda ya shude harda kasantuwar abunda ya shude a rayuwarmu ta yanzu. Sannan a duk lokacin da aka Maimaita tarihi, farashin yana karuwa ne fiye da kima. Hakan ne ya faru da Maryama-Siddiqa a lokacin da ta dauki alwashin bazata bari ta maimaita tarihi ba duk da kasancewa dukkan alamu sun nuna hakan ne yake shirin faruwa. Bayan zaman aure na tsawon shekaru ashirin tare da mijinta Sufyaan Barkindo Sajoh, sun gamu da kalubale wanda ya sa Sufyaan tono abunda ya dade da burnewa yayinda Siddiqah ta jajirce wurin neman 'yancinta daga rayuwar da ta samu kanta a ciki. Sai dai komai ya kwabe musu a lokacin da suka samu masu kalubalantar matakin da suka dauka. Siddiqa ta gamu da abokan hamayyar da suke neman rayuwarta wadanda bazasu tsaya ba har sai sun ga karshenta. Shin zata zakulo kanta daga wannan kangin, ta samu rayuwar da ta yi karfin halin mafarki wa kanta, ko kuwa za a maimaita tarihi ne? Shin wani bangare Sufyan zai zaba idan tura ta kai bango? ***
SANADIN HA'DUWARMU by phartyBB
phartyBB
  • WpView
    Reads 80,444
  • WpVote
    Votes 4,652
  • WpPart
    Parts 30
Labarin matashiyar budurwa Ummu A'isha, labari mai cike da tsantsar tausayi da rashin gata, soyayya da rashin taimako.... Abubakar Sadeeq wanda ya taimaki rayuwar Ummu bayan wahalhalu da tasha, ya ba ta dukkan taimako kafin ya watsar da lamuranta. Enjoy!!! 12/08/2017 4years of completion amma har yanzu ina samun masu karantawa da samun liking. Thanks❤️
RAI DA KADDARA by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 77,737
  • WpVote
    Votes 7,816
  • WpPart
    Parts 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba. Yelwa.
RAYUWAR MU by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 298,264
  • WpVote
    Votes 24,966
  • WpPart
    Parts 39
Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!