mamah_sd's Reading List
6 stories
UWARGIDAN BAHAUSHE by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 76,580
  • WpVote
    Votes 11,163
  • WpPart
    Parts 66
A story of Safiyya and Usman
SAKAMAKO by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 849,557
  • WpVote
    Votes 44,316
  • WpPart
    Parts 48
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
MATAR ABDALLAH.. by Feedohm
Feedohm
  • WpView
    Reads 219,685
  • WpVote
    Votes 14,268
  • WpPart
    Parts 32
MATAR ABDALLAH.. A Firgice tace "Na shiga uku.!Me kake sha Abdallah? Murmushi ya sakar mata yana fad'in "Giyane ko kema zaki sha Matar Abdallah.? Fitowar yar budurwa daure da towel ya katse mata abunda tayi niyyar fad'a. Dukan kirjinta ya tsananta yayin ta kasa furta kalma ko daya. "Meet my ex-friend Matar Abdallah." ya fad'a tare da nuna matashiyar budurwar. "Impossible Abdallah.! "I will make it to be possible Matar Abdallah." Ya fad'a dauke da dariyar dake nuna alamomi da yawa. ** "Allah ya isa Abdallah wallahi baran tab'a yafe maka ba a rayuwata Tsinanne la'anannen Allah " Tattausan murmushi ya sake lokacin da yake daura towel a k'ugunshi yana fad'in "Ki dinga jam'i Matar Abdallah, tsinannu, la'anannun Allah, ni kam na yafe maki." Har ya juya ya kuma juyowa tare da jefa mata wani irin mahaukacin kallo yana fad'in"Matar Abdallah ki taimaka ki wanke Abdallahn ki yau mana." MATAR ABDALLAH
KWAD'AYI.. by Feedohm
Feedohm
  • WpView
    Reads 25,528
  • WpVote
    Votes 2,487
  • WpPart
    Parts 19
Ni y'ar babana ce amma na k'asa rik'e mashi darajarsa da martaba sunansa na Alamarram. Assaddik'u!! wannan dai Assaddik'un almajiran babana, mutumin da ya kasance mak'ask'anci wanda ke rayuwa a zauren gidanmu, mutumin da zaki nuna mashi harafin A babu makawa zai iya kiranta da Minjaye... To mi ya sani? bayan ya wanke allo ya sake rubutawa, sai kuma idan almajiran sunyi fitsari asa ya zanesu.. Shin tsarata ne? ta ina muka had'u? *ZAINABU* ce, yarinyar da Mayan y'an siyasa suke dafifin haduwa da ita.... Tir abun kunya ne ace na zama mallakin Assaddik'u...
YARDA DA KAI (Compltd✔) by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 82,046
  • WpVote
    Votes 2,365
  • WpPart
    Parts 13
ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar sa ta bushe da ƙiyayyar mutane, ayayin da gefe guda yake tsoron mu'amala ta haɗasu da ko wani mutum ciki kuwa harda ƴan uwan sa. LABARIN YADDA DA KAI yana magana akan yanda zamani yayi hautsinewar mugunyar ɓarna, sakaci da al'amura suka ƙarama mai rauni raunika acikin zuciya.
BARIKI NA FITO  by Maryam-obam
Maryam-obam
  • WpView
    Reads 205,134
  • WpVote
    Votes 9,499
  • WpPart
    Parts 56
labari ne akan wata yarinya y'ar bariki, mai darasi da yawa abun tausayi soyayya.