zeeherbal's Reading List
4 stories
RAI DA KADDARA by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 77,643
  • WpVote
    Votes 7,816
  • WpPart
    Parts 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba. Yelwa.
MAIMAITA TARIHI (DANDANO) by ummyasmeen
ummyasmeen
  • WpView
    Reads 130,734
  • WpVote
    Votes 6,326
  • WpPart
    Parts 14
***Wannan labarin somin tabi ne. Za a iya samun cikakken labarin akan manhajar Okada cikin watan Janairu, 2021. In sha Allah*** *** #1 aure 9th 01 2021 Tarihi yana kunshe da fuskoki da dama. Banda na wucewar abunda ya shude harda kasantuwar abunda ya shude a rayuwarmu ta yanzu. Sannan a duk lokacin da aka Maimaita tarihi, farashin yana karuwa ne fiye da kima. Hakan ne ya faru da Maryama-Siddiqa a lokacin da ta dauki alwashin bazata bari ta maimaita tarihi ba duk da kasancewa dukkan alamu sun nuna hakan ne yake shirin faruwa. Bayan zaman aure na tsawon shekaru ashirin tare da mijinta Sufyaan Barkindo Sajoh, sun gamu da kalubale wanda ya sa Sufyaan tono abunda ya dade da burnewa yayinda Siddiqah ta jajirce wurin neman 'yancinta daga rayuwar da ta samu kanta a ciki. Sai dai komai ya kwabe musu a lokacin da suka samu masu kalubalantar matakin da suka dauka. Siddiqa ta gamu da abokan hamayyar da suke neman rayuwarta wadanda bazasu tsaya ba har sai sun ga karshenta. Shin zata zakulo kanta daga wannan kangin, ta samu rayuwar da ta yi karfin halin mafarki wa kanta, ko kuwa za a maimaita tarihi ne? Shin wani bangare Sufyan zai zaba idan tura ta kai bango? ***
ZUCIYAR MUTUM BIRNINSA by Ummy_Saudah
Ummy_Saudah
  • WpView
    Reads 86,976
  • WpVote
    Votes 5,538
  • WpPart
    Parts 30
Strictly inspired by TrueLove, extraordinary LoveStory,revolving around Islamic Values,Family goals,Friendship,Destiny nd a lot more, Showcasing dis in a super baffling way, #ZuciyarMutumBirninsa, sabon salon labari,wanda ya ke tafe da asalin qasaita a tattare da qasurgumin girman da son zuciya ke takawa Mutum a gun tafiyar da akalar rayuwarsa, wala goodvibes ta shirya yin boosting ko kishiyarta, mu shigo cikin rayuwar wa'annan bayin Allah, ko don dandanama kawunammu ainihin zuma da madacin dake danqare a cikin kundin rayuwar tasu, love makes d world go round abi, a kanta kangararren mutum ya kan rikide mana, akanta mutum me kudi kan dawo matsiyacin gaske, it's possible for friends to turn enemies, hk ne?, all in d name of love, ok, then we shall see, my readers/supporters 'm so much in need of d qualities surrounding dose title's i now gave u,pls give me d strength to write,write nd write without being tired mana, inspire me with ur support, u guys should tap nd read,promise u will never regret it,Insha Allah, started on 22nd July 2018, ended on 25th february 2019 o Saudah Adam Isah SUNNY SMILES,
WATA BAKWAI 7 by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 386,658
  • WpVote
    Votes 28,744
  • WpPart
    Parts 56
Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel