haneefahusman's Reading List
2 historias
RASHIN UBA por oumsamhat
oumsamhat
  • WpView
    LECTURAS 63,272
  • WpVote
    Votos 4,286
  • WpPart
    Partes 33
"RASHIN UBA! Itace kalmar da ke cinye zuciya da kuma daƙusar da karsashin ko wani yaro! Fatan ko wani UBA shine kafa ma yaransa kyawawan tarihi da bar musu gobe mai kyau. Sai dai mu kam namu UBAN kallon matacce muke masa, da babu amfanin wanzuwarsa a tare da mu. Shin dama maraici ba sai an mutu ake yinsa ba? Na yi fatan ace mutuwa ce ta shuɗe labarin mahaifinmu, ba mu ne labarin ya duƙun-ƙune ya cutar damu akan sakacin Uba ba. Da mamaki ace yara na fatan mutuwar UBAN SU! Amma idan zamani yayi rakiya babu abin da ba zai iya sauyawa ba. Ciki kuwa harda RASHIN UBAN da bai zama gawa ba. Sunana MAIRO kuma wannan shine labari nah!"
GURBIN SO por Lubbatu_Maitafsir
Lubbatu_Maitafsir
  • WpView
    LECTURAS 2,467
  • WpVote
    Votos 290
  • WpPart
    Partes 5
Ka da sunan ya sa ku yi tsammanin zallar soyayya za ku samu a ciki. Ka da sunan ya ba ku wani tabbaci na ba zai taba zuciyoyinmu ni da ku ba. Sunan wani jigo ne, na yadda kaddara ta hau kan rayuwar malabartan, ta yi shimfidarta ta kwanta ba tare da sanin ranar da za ta kama gabanta ba. Labarin zai dora zuciyoyinmu a wani tsauni mai mugun tsawo. Wanda za mu hau tare da ni da ku da malabartan mu fado, mu ji mu na son mu kara komawa, dan ganin yadda labarin zai warware kanshi. GURBIN SO... a fiction based on a true life event. Lubbatu Maitafsir.