JININ JIKINA
Yarinyace marainiya wacce iyayenta suka rasu sakamakon had'arin jirginda sukayi wato itace MUSKAN! Faris dai ya kasance matukin jirgi acan airport suka had'u da mahaifin MUSKAN, sakamakon taimakon da FARIS yawa abban MUSKAN yasa sa son yaron dakuma gaiyatarsa zuwa gidansa. A can Gidan da FARIS yaje nan yaga MUSKAN, k...