ameeneh's Reading List
3 stories
MIJINA NE! ✅  by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 106,110
  • WpVote
    Votes 6,614
  • WpPart
    Parts 27
Ashe dama ana mutuwa a dawo? Ashe dama in mutum ya mutu, aka binne shi a kasa zaka iya ganinshi a rayuwarka? Kodai idonta ke mata gizo? Ko kuwa ta haukace ne? Aa, kila kuma kuncin da rayuwarta take ciki shine take ganin mutanen daya kamata ace tana tare dasu? Amma tabbas mijinta ne, shine. Ta tabbata shi din ne. Ga murmushin shi nan, dariyar shi, yanayin yadda yake tafiya. Wallahi shine! Shin mijin nata ne ko kuwa? Da gaske shi din take gani ko kuwa? Amma ba'a mutuwa a dawo. Saidai a yanayin yanda rayuwarta take juyata, takan iya cewa ita a nata fannin rayuwar, kila mutum yakan mutu sai ya dawo. Mijinta ne, kome zasuce bazata taba yarda dasu ba. Aisha Malumfashi.
NEESMA'A WAH NUSHUUF (Maji Ma Gani) by Aysha2017
Aysha2017
  • WpView
    Reads 4,379
  • WpVote
    Votes 151
  • WpPart
    Parts 19
Labarin wasu Abokai dasuka taso tun yarinta Amma daga bisani, suka samu matsala abotar ta wargaje saboda SADI yace yana son NASREEN kanwar SALMAN.
Hausa Novel(Hasken-taurari) by matazu
matazu
  • WpView
    Reads 10,100
  • WpVote
    Votes 146
  • WpPart
    Parts 1
A love story about Fateema Zahra from fulani tribe she's the naive and innocent girl started from the days of her collage life with her best friend Rahama who is the exact opposite of zahra Imran from a very wealthy family known as the silent devil very arrogant but nice deep inside and always isolating himself meeting zahra will completely change his life