safiyya10's Reading List
64 stories
Kawalwainiya by donutfairy
donutfairy
  • WpView
    Reads 2,748
  • WpVote
    Votes 213
  • WpPart
    Parts 14
Kaɗaitacciyar Zuciya Wata matashiya mai kimanin shekaru 35 ta tsinci kanta a matsananciyar rayuwar aure. Cike da kaɗaici da damuwa a lokacin da take ganin soyayya ta ma ta nisa. Kwatsam! Sai ta faɗa kogin soyayyar wani Ta cigaba da zullumin me zai je ya dawo? Shin wannan mutumin zai iya gyara ma ta fasasshiyar zuciyarta? Abun tambayar shi ne Shin soyayya za ta yiwa Nana A'i (Maama) rana? Ko yaya za ta kaya a cikin wannan ƙawalwainiyar ?
TURKEN GIDA. by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 5,313
  • WpVote
    Votes 183
  • WpPart
    Parts 21
Labarin Soyayya na gidan mallam bahaushe, tausayi, zamantakewar ma'aurata, zumunci, kishi da sauran su. labarin SADYUF.
KAZAMAR AMARYA Completed  by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 55,866
  • WpVote
    Votes 1,751
  • WpPart
    Parts 45
Sanin labari sai an shigo daga ciki
TSAKA MAI WUYA.! by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 6,302
  • WpVote
    Votes 487
  • WpPart
    Parts 20
Love, romance
MATAR MUTUM by MaryamahMrsAm
MaryamahMrsAm
  • WpView
    Reads 8,476
  • WpVote
    Votes 176
  • WpPart
    Parts 14
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
TAFIYAR MU (Completed) by suwaibamuhammad36
suwaibamuhammad36
  • WpView
    Reads 25,763
  • WpVote
    Votes 1,103
  • WpPart
    Parts 20
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?
ZAMAN GIDANMU. by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 9,573
  • WpVote
    Votes 891
  • WpPart
    Parts 30
Labarin Asma'u da Abdallah. da kuma irin kaddaran da kowannen su ke dauke da ita.
BAKAR TA'ADA  by SurayyaDee91
SurayyaDee91
  • WpView
    Reads 3,277
  • WpVote
    Votes 393
  • WpPart
    Parts 11
Murya Babu amo ta ce "Ai kuwa zan yi dukkan iyawata na kubutar da ke, ba zai yiwu ki zabe ni, ki mutunta ni, ki taho wajena sannan na kasa yi miki adalci ba, sai idan abin ne yafi k'arfin azancina". Tana rufe baki sai ganin Bulkachuwa na yi, ya fito daga cikin kicin dinta da yake falon. Take na tuna dangantakarsa da Baba ta Bulkachuwa. Wani irin tashin hankali ya sake ziyarta ta. Kunya da ki'dima suka rifar mini, na rasa yadda inda zan tsoma raina. Na kalle shi, na ga alamun damuwa a tare da shi, haka da na kalli Babar sai na ga ita ma tana cikin zullumi. Kunyar yadda na zo gabanta ina fa'din bana son dan cikinta ta nemi zautar da ni, domin bansan ya aka yi ba na zabura na tsallake kwanukan abinci da na ruwa na yi waje a guje. Ina jinta ta biyo ni tana fa'din Yabi! Yabi!".
RAYUWA DA GIƁI by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 111,291
  • WpVote
    Votes 8,401
  • WpPart
    Parts 41
Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...
ƘANWAR MAZA by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 72,863
  • WpVote
    Votes 1,224
  • WpPart
    Parts 23
Labarin Yarinyar da ta tashi a tsakanin yayyenta maza, da suke shirye da aikata ko menene saboda ita, ba ta san tsoro ba, rashin ji ya kaita ga haɗuwa da ƙaddararta, ko wace iri ce ƙaddarar ta ta?