AishaZubairuAlaramma's Reading List
4 stories
KALLON KITSE by LadyAyshert
LadyAyshert
  • WpView
    Reads 171,867
  • WpVote
    Votes 9,456
  • WpPart
    Parts 55
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi
...ME RABO KA DAUKA by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 136,629
  • WpVote
    Votes 11,435
  • WpPart
    Parts 50
Kowacce mace a duniya allura ce a cikin ruwa ME RABO KA DAUKA. Kaddara kansa mu hadu da mutane da yawa, wasu mu cutar dasu, wasu su cutar damu, wasu su bar Sautin muryoyinsu cikin kunnuwanmu, wasu Takun tafiyarsu cikin zuciyoyinmu, wasu su koya mana soyayya, wasu sunxo donsu rabamu da masoyanmu, yayinda wasu kanxo su dauke mu ba tareda mun shirya ba.... Follow me as I embark on this journey to explore you to have an insight akan princess Raudha . #Sunusi #Ahmad #Imran #Isma'il Who will be d winner? I who will win and take away this beautiful, adorable and cute princess ? Hatred, betrayal, jealousy, love, fate....... It's AMMIN SU'AD
..... Tun Ran Zane  by Gimbiya229
Gimbiya229
  • WpView
    Reads 97,487
  • WpVote
    Votes 7,989
  • WpPart
    Parts 42
No 1 in General Fiction on 21 September. A lokaci guda duniya ta yi mata juyi mai zafin gaske. A lokacin rayuwa ta kawo mata zabi mai cike da hatsari da nadama. Ta yi watsi da duk wata fata, ta dakatar da duk wani mafarki....tun da dama ai mafarki na wadan da suka yi barci ne. Duk da hakan, Hindu ba ta cire rai ga samun Rahamar Allah (SWT) ba, ko da kuwa zai zo ne a sigar kyakkyawan mutumin da zai kara jijjiga duniyar ta sannan ya dasa kaunar sa cikin zuciyar ta a lokacin da ita kan ta ta yanke kauna ga samun hakan. Daga ranar da ta amince son sa ya shige ta ta san ba makawa, tun ran gini, ran zane!
ZAMANTAKEWA!. by Zarah_bb
Zarah_bb
  • WpView
    Reads 59,269
  • WpVote
    Votes 4,599
  • WpPart
    Parts 86
Suna matuk'ar son junan su amma iyayensa sun tsane talaka. **** Babanta ne amma ya zama tamkar mugun aboki agareta sam mahaifiyar ta bata son hanyar da ya d'orata akai. **** A matsayin su na ma'aurata sam sun kasa zama su fahimce junan su balantana su gyara ZAMANTAKEWAr su.