Mai_Dambu
- Reads 2,555
- Votes 163
- Parts 5
Ban san me yasa ake kallon, kuskuren baya na ba, shin Meye banbancin laifin namiji da mace! idan mace tayi kuskure al'umma da community kallonshi suke da mugun girma, idan namiji yayi kuskure ba wani abu ba ne, domin duk abinda d'a namiji yayi ado ne ita Mace fa? ku biyo ni domin tafiyar a Zanen kaddarar Falilah Liman Yobe... FREE BOOK