Saadahthu's Reading List
25 stories
BAKAR TA'ADA  by SurayyaDee91
SurayyaDee91
  • WpView
    Reads 3,282
  • WpVote
    Votes 393
  • WpPart
    Parts 11
Murya Babu amo ta ce "Ai kuwa zan yi dukkan iyawata na kubutar da ke, ba zai yiwu ki zabe ni, ki mutunta ni, ki taho wajena sannan na kasa yi miki adalci ba, sai idan abin ne yafi k'arfin azancina". Tana rufe baki sai ganin Bulkachuwa na yi, ya fito daga cikin kicin dinta da yake falon. Take na tuna dangantakarsa da Baba ta Bulkachuwa. Wani irin tashin hankali ya sake ziyarta ta. Kunya da ki'dima suka rifar mini, na rasa yadda inda zan tsoma raina. Na kalle shi, na ga alamun damuwa a tare da shi, haka da na kalli Babar sai na ga ita ma tana cikin zullumi. Kunyar yadda na zo gabanta ina fa'din bana son dan cikinta ta nemi zautar da ni, domin bansan ya aka yi ba na zabura na tsallake kwanukan abinci da na ruwa na yi waje a guje. Ina jinta ta biyo ni tana fa'din Yabi! Yabi!".
ƘARAMAR BAZAWARA (Completed)✅ by Seemahwrites
Seemahwrites
  • WpView
    Reads 43,006
  • WpVote
    Votes 4,770
  • WpPart
    Parts 54
"Nafi son Hamma Zayyad aunty Yusrah amman idan na zaɓe shi a kan Hamma sulaiman kaman nayi butulci ne, zuciya ta ta cunkushe na rasa wanda zan zaba a cikin su ki bani shawara yaya zanyi?"... Her destiny is complicated, she is so young to face all those troubles alone,,,, At first she was oust from her own village then happens to fell in traps of two brothers who loves her dearly,,,, Who will she choose among them? The eldest who takes all her responsibilities? Or the younger one who is always there for her?,,, Will their family accept her as a YOUNG WIDOW??
KOME DA LOKACIN SA {COMPLETE}✓ by AfricanQueen300
AfricanQueen300
  • WpView
    Reads 68,978
  • WpVote
    Votes 6,665
  • WpPart
    Parts 44
Aure! Haihuwa! Arziki! duk na Ubangiji ne wani bai isa ya baka su ba! Kishi masifa ce
RUWA BIYU..... by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 15,040
  • WpVote
    Votes 1,634
  • WpPart
    Parts 22
They were born in one day! one Womb! one person! but their destiny has divided their world, One Muslim and evil! one person Christianity person The Lord's case is under control! So He arose and created them as one! They were born once! They were born of one man! But their destiny is the same! While it makes their world different! Bad and good man!
DAN BATURE by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 15,214
  • WpVote
    Votes 2,285
  • WpPart
    Parts 31
Labarin d'an bature labarine dayazo muku da sabon salon rubutu, wanda ze nishad'antar fad'akar yakuma wa'azantar, labarine akan yarinya yar mulki me tak'ama da nera, wacce take likita a b'angaren mahaukata, ko wacce gwagwar maya zata sha? ko mecece k'addararta? ku boyoni domin jin yanda zata kaya...
NA TAFKA KUSKURE..! by Janafnancy13
Janafnancy13
  • WpView
    Reads 18,617
  • WpVote
    Votes 1,531
  • WpPart
    Parts 41
Safwan wai me ka maida ni ne...? na haihu kuma na koma ina maka Renon D"a...? baka isa ba wlh......
TAMBARI[The dark hunt]  by SiyamaIbrahim
SiyamaIbrahim
  • WpView
    Reads 23,129
  • WpVote
    Votes 3,507
  • WpPart
    Parts 58
People round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situations.. How do we overcome all these social negligence and harassment? Lets meet there,.. TAMBARI!!![The dark hunt].. This is a story that revolve round the world and it leaves a dark memory and blurred visions psychologically which affect individuals(Victims that experienced this nightmare)....
NADAMAR RAI...!! by Sis-Nerja
Sis-Nerja
  • WpView
    Reads 847
  • WpVote
    Votes 76
  • WpPart
    Parts 11
Labarine me d'auke da darussa, sannan akwai ta'ba zuciya ga duk wanda yakaranta shi, ina fata zai zama izna agaremu musamman ma iyaye.
Ꮋᴀᴋᴀ Nᴀᴡᴀ  Ꮇɪᴊɪɴ Yᴀᴋᴇ   by neeshejay
neeshejay
  • WpView
    Reads 11,127
  • WpVote
    Votes 1,215
  • WpPart
    Parts 29
Bana gaya miki bana son haihuwa ba wlh saena zubar da wannan cikin naki dan a tsari na haihuwa ki shirya karbar magani" "Wlh baka isa ka sakani zubar da kyautar da Allah ya bani ba Sulaiman kayi duk abunda zakayi" "Kayi hakuri Sulaiman bazan iya komawa gdanka ba ka cutar dani cuta mafi muni cutar da ba wanda zae mun sakayya sae Allah ka tafi zaka hadu da Rabi ka" "Haba Afeefah dan Allah kiyi hakuri nasan abaya ban kyauta miki ba amma wlh na miki alqawari bazan sake ba Allah" "Hmm bature yace is too late to cry when the head is cutoff Allah ya hada kowa da rabonsa" "Haba mana Afeefah ki taimaki rayuwata wlh ina cikin wani hali" "Kaima kayi hakuri saboda rayuwarta na cikin wani hali Sulaiman bazan iya sake maida yata gdanka ba Karka Kara ganin kafarka gdan nan na gaya mama"
KWAD'AYI.. by Feedohm
Feedohm
  • WpView
    Reads 25,529
  • WpVote
    Votes 2,487
  • WpPart
    Parts 19
Ni y'ar babana ce amma na k'asa rik'e mashi darajarsa da martaba sunansa na Alamarram. Assaddik'u!! wannan dai Assaddik'un almajiran babana, mutumin da ya kasance mak'ask'anci wanda ke rayuwa a zauren gidanmu, mutumin da zaki nuna mashi harafin A babu makawa zai iya kiranta da Minjaye... To mi ya sani? bayan ya wanke allo ya sake rubutawa, sai kuma idan almajiran sunyi fitsari asa ya zanesu.. Shin tsarata ne? ta ina muka had'u? *ZAINABU* ce, yarinyar da Mayan y'an siyasa suke dafifin haduwa da ita.... Tir abun kunya ne ace na zama mallakin Assaddik'u...