abdulrahmanmaryam's Reading List
19 stories
RAI DA SO -2019/20 by Queen-Meemiluv
Queen-Meemiluv
  • WpView
    Reads 62,279
  • WpVote
    Votes 6,634
  • WpPart
    Parts 85
Soyayya ba tai min adalci ba. A lokacin da na karɓeta hannu biyu sai tai min gudun wuce sa'a. Ashe! rayuwa ba ta da tabbas! mutuwa kan zowa mutum aduk lokacin da bai za ta ba,ta yaya rayuwata za ta tafi daidai in babu mahaɗinta.Sai dai na gasgata ALLAH shine mai yin yanda ya so. Kwatsam bayan zaman makokin da na sha na tsawon lokaci, sai gashi ta dawo min da ƙarfinta, ban ƙasa a gwiwa ba, na kuma karɓar soyayyar a karo na biyu, wadda ta zo min cikin gwagwarmayar rayuwa mai haɗe da haɗarurruka, farmaki, taskun rayuwa, bala'oi da ƙalubale kala kala kuma mabambanta.Zan iya cewa na yi dana-sani a soyayya.
RUWAN DARE 2018✅ by Queen-Meemiluv
Queen-Meemiluv
  • WpView
    Reads 3,686
  • WpVote
    Votes 413
  • WpPart
    Parts 20
Labari ne akan mas'ala ta kayan mata. Yanda mata suka rija'a akanshi ku shiga. Za kuga illolinsa. Ta yanda ake cin kasuwarsa ku shiga ciki dan kusan yaya labarin yake karku fari a ba ku labari
MAKIRCI KO ASIRI  by _bambiee
_bambiee
  • WpView
    Reads 63,990
  • WpVote
    Votes 6,193
  • WpPart
    Parts 26
Suna zaman Amana da matarshi babu wanda ya taba jin kansu, daga shigowar Mufeedah gidan ta wargaza masu zama ta raba kan ma auratan ya tsani Ramlah ko sunanta bai san a fada gabanshi.
BAKIN GANGA by Mrsjabo
Mrsjabo
  • WpView
    Reads 11,361
  • WpVote
    Votes 999
  • WpPart
    Parts 13
Soyyaya itace jigon rayuwar kowacce al'umma. Ya nuna mata soyayya tabbas, amma a wani d'an lokaci komai ya juye ta hanyar da ba tayi zato ba. Duniya tayi juyin waina, abubuwa sun rikice, munanan halaye sun baibaye, ciwo da damuwa sun maye gurbin komai. Abubuwa sun hargitse, rayuwarshi ta shiga garari marar misali, akan wani abu k'waya d'aya JAL daya kasa karb'a acikin rayuwarshi. Shin ko me hakan yake nufi??? BAKIN GANGA aciki zaku samu...
  🖕Gaskiya Daya Ce 🖕 by kulsumbappa
kulsumbappa
  • WpView
    Reads 24,009
  • WpVote
    Votes 1,301
  • WpPart
    Parts 45
Labarin dake kunshi da kalubalen rayuwar zaman gidan Aure tsantsar munafurci, kissa, fuska Biyu.
+2 more
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA) by Ummuazamm
Ummuazamm
  • WpView
    Reads 523,304
  • WpVote
    Votes 42,159
  • WpPart
    Parts 59
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito
...YA FI DARE DUHU by rashkardam
rashkardam
  • WpView
    Reads 63,978
  • WpVote
    Votes 3,350
  • WpPart
    Parts 40
Labarin ƙauna gamida cin amana da tausayi ga uwa uba soyayya.
BURINA COMPLETE by ZulayheartRano89
ZulayheartRano89
  • WpView
    Reads 83,423
  • WpVote
    Votes 3,599
  • WpPart
    Parts 33
labarin BURINA labarin Zainab (Zee) da Khalil ( IK) da Abdallah (Alhaji) labarin soyayya ban tausayi da nishaɗi.
ABINDA AKE GUDU (Completed) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 327,752
  • WpVote
    Votes 20,953
  • WpPart
    Parts 61
Labarin Asmau....labarin ABINDA AKE GUDU.