UmmahaniMaikusurwa's Reading List
77 stories
Me Zan Yi Da Ita? by Nazeefah381
Nazeefah381
  • WpView
    Reads 19,586
  • WpVote
    Votes 515
  • WpPart
    Parts 64
Me Zan Yi Da It? Na Nazeefah sabo Nashe
Farin Wata by donutfairy
donutfairy
  • WpView
    Reads 13,753
  • WpVote
    Votes 758
  • WpPart
    Parts 8
#paid Sunanta Munubiya An saka mata sunan mata ba don ana tunanin ita cikakkiyar mace ba ce.. An saka ma ta sunan ba don ana tunanin wataran ba zata girma ta zama namiji ba.. An saka ma ta ne domin ana bukatar ta gaji mai sunan.. Zan baku labarin 'yar mace 'Yar da ta ci sunan uwarta 'Yar da ko musulunci bai bata uba ba! 'Yar da cikin cikin mahaifiyarta aka tsinewa haihuwarta!" Halittar da ke tsakanin jinsi biyu Mace ce ko namiji? Wannan sai a farin wata sha kallo! Me zai faru a lokacin da halittarka ta banbanta da ta kowa?
CUTARWA! by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 59,741
  • WpVote
    Votes 2,507
  • WpPart
    Parts 50
Kowane ɗan Adam, ɗauke yake da littafi, mai tarun shafukan ƙaddara, idan ka karanta fejin yau, sai ka buɗe na gobe zaka san me yake ɗauke da shi. Sai dai ummi na iya cewa, tun da ta buɗi ido, ba ta taɓa cin karo da shafin da buɗe shi yayi mata daɗi ba, sarƙar ƙaddara ke ta janta daga wannan tarago zuwa wancan ko menene dalili?...
RAYUWA DA GIƁI by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 113,444
  • WpVote
    Votes 8,445
  • WpPart
    Parts 41
Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...
MATAR MUKHTAR  by sakee19
sakee19
  • WpView
    Reads 1,532
  • WpVote
    Votes 68
  • WpPart
    Parts 4
Wacece matar Mukhtar? Menene Labarinta? Tukunna ma, Mukhtar yana da mata? Wanene ma Mukhtar? Ku biyoni mu sha labari.
WATA QADDARAR by zm-chubado
zm-chubado
  • WpView
    Reads 2,770
  • WpVote
    Votes 199
  • WpPart
    Parts 25
Wata Qaddarar is the story of Ameerah Abdulrahman Jiƙamshi wadda tafaɗa a tarkon zazzafar soyayyar cousin brother ɗinta Ahmad.
A DALILIN KISHIYA  by sakee19
sakee19
  • WpView
    Reads 65,638
  • WpVote
    Votes 5,904
  • WpPart
    Parts 39
Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.
AMSOSHIN TAMBAYOYINKU 2 by sameehasusman
sameehasusman
  • WpView
    Reads 59,980
  • WpVote
    Votes 1,381
  • WpPart
    Parts 200
JANABA TA SAME NI, BAN YI WANKA BA SAI HAILA TA ZO MINI, YA ZAN YI WAJEN YIN WANKA
ZAMAN YA'YA by Mmnmuhibbat
Mmnmuhibbat
  • WpView
    Reads 13,608
  • WpVote
    Votes 1,219
  • WpPart
    Parts 35
Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane suke amfani da kalmar zawarci suke kuntata ma mata yan'uwansu.Labarin Salma da sule maketacin namiji mai kwace kudin matarshi.Bala da balki da gaje masu munafukin miji mazinaci.Ma'u da Mudi Miji mai shaye shaye ga zama haramci.Sai baiwar Allah zainab wacce maraicin ta bai zama rauni gareta ba wurin kwatar kanta daga Miji mai cin amanar aure wato talle.
ABINDA RAI KE SO by sawwama14
sawwama14
  • WpView
    Reads 86,644
  • WpVote
    Votes 6,774
  • WpPart
    Parts 32
Obsession