zarahbubakar's Reading List
10 historias
WATA UNGUWA por Ruky_i_lawal
WATA UNGUWA
Ruky_i_lawal
  • LECTURAS 1,072
  • Votos 44
  • Partes 20
labarin wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi, ban takaici da kaicon rayuwa.
JARABAWAR RAYUWA por sawwama14
JARABAWAR RAYUWA
sawwama14
  • LECTURAS 363
  • Votos 27
  • Partes 1
"Wayyo Allahna! " ta dafe kirji tace "wai mujadallah kirjina zai fashe." d harara ta wurgeta dashi tace" ke dai banza ce wallahi akan son da namiji zaki kashe kanki. " hmm kawai tace "ni kaina ban son irin son da nakewa jaan ba." Tabe baki mujadallah Tayi tace "ba a dai zurfi akan son da namiji yanzu sai ya tarwatsa miki FARIN CIKIN RAYUWA! " Cikin tsananin kuka tace "kiyi min aikin gafara ina son mijina yana sona." Wata shewa umman tayi tace "kina son mijinki ko kina son arzikinsa?" Sunkuyar da kai tayi tana shesheka kaman yanda shima mijin nata yayi. Yayin da mahaifiyarsa ta budi baki tace" nace ka saketa in ba haka ba ban yafe nonona da ka sha ba..." A mugun razane su duk biyun suka dago dai dai da shigowar mama da yara suka fada mata abinda ke faruwa "Nace ka saki dangin matsiyatan nan in ba haka ba Allah ya...." Ba tare da ya bari ta karasa cikin mugun rudewa yace "na sakeki SAKI DAYA RAIHANATU.....!"
Zanen Dutse Complete✓ por Aysha-Shafiee
Zanen Dutse Complete✓
Aysha-Shafiee
  • LECTURAS 180,370
  • Votos 25,325
  • Partes 35
#1 in Aure 19/09/2020 #1 in Sarauta 19/09/2020 #2 in Halal Romance 19/09/2020 Ta riga ta san duk wata tarin ma'ana ta k'addara, walau mai kyau ko akasinta. Kamar kowa abinda bata sani ba shine... Me cece tata k'addarar? Yaushe zata fuskance ta? A wane yanayi zata zo? Mai kyau? Ko akasin haka? Wad'annan tambayoyin suke yawo kullum cikin kanta, da su take kwana take tashi, cikin tsumayin lokacin da alk'alami ya bushe akansa. Don wata k'addarar tamkar ZANEN DUTSE ce... Babu wani abu da ya isa ya canja ta!
HANYAR BAUCHI Completed por Oum_Nass
HANYAR BAUCHI Completed
Oum_Nass
  • LECTURAS 5,292
  • Votos 611
  • Partes 8
'Wanan kalmar! Wanan tausasawar! Wanan musayan kalmar Ta HAƘURI, da take ta kai kawo tsakanin tafiyarta zuwa mafarin ƙunsar takaicina, data gagara yi tun farko su suka zama sila na janyo mata rashin madafa acikin tafiyar da ta fara yinta, cikin taurin kan da ya zame mata sila na ƙin haƙura da tausasawar da Abdul keyi mata, da yanzu tana gidanta. Gashi ita ba'a Bauchi ba ita ba a Kano ba. Abanza kuma tazo tana haƙuri da shanyuwa atsakiyar ranar da babu girgije ko kuma gajimaren da zai tare mata sauƙaƙa jin sauƙar zafinta atsakiyar kanta.' Wanan shine mafarin wahalar MUBARAKATU acikin tafiyar ta, wadda hanyar Bauchi ta zame mata kamar hanya mafi sarƙaƙiya da ƙunci.
Listen to my story  por Hijab_diva
Listen to my story
Hijab_diva
  • LECTURAS 5,914
  • Votos 1,347
  • Partes 22
This is a story about love, hatred and betrayal. . . . Immediately I saw her, I knew she was mine. I decided to make her mine. "What if she is married? " I thought. This is gonna be a big problem. I must know about her. I called one of my trusted men and I told him to give me vital information about her in less than two hours. I know you would be wondering how, but with the help of my friend Adam who was there when I saw her. He was able to stalk her to know where she is living. I can't seem to take her off my mind. It looks like she is the one controlling it. This is becoming frustrating. I only saw her once and I can't seem to take her away from my imagination. The famous billionaire needs a particular girl, I can't believe it. Girls are dying to be with me and I only want a girl I barely knows. This is serious. Not quite long, a message beeped on my phone and I saw that it was some vital information about her, I mean my girl. How sweet. Yeah!! She is not married. "Miss, get ready to become mine" I said happily. ********** This is a story about a girl called haleemah . She is despised by her family. She's always tortured by the people she call her family. Haleemah was able to fall in love with her classmates . But fate prevailed when ... A boy named Yusuf world famous billionaire live is whole life loving haleemah and he is determined to get her by her will or by force . Read the story to know what would happen to her. Would Yusuf be able to make her love him. Hijab_diva
SOLITUDE (on hold)  por Aynarh_dimples
SOLITUDE (on hold)
Aynarh_dimples
  • LECTURAS 5,523
  • Votos 697
  • Partes 8
Ahlam yearned for acceptance, but was rejected by all -except for her Grandpa, Omar Bako. Unlike most hybrids, she wasn't proud to be one. She was tagged as a Kabila and shunned serially. General Omar Bako was an affluent man who had a capital M to his money. On his quest to acquire more fortune, despite Ahlam being his favorite-he betrothed her in a parley. Money first, then family. She was left to joggle between her career - Software Engineering (to the Bako's, there were two occupations. Engineering and the disgrace), one sided love of her cousin Omar Jr. who avoided her like a plaque ( doggelganger to his Grandpa), and meeting her new family. Omar Bako always said, "It's better to choke on greatness, than to nibble on mediocrity." What seemed like literal words became a reality when he was found in a pool of his own blood. Stabbed by his own! The family he worked hard to build. What was the reason-money, greed or betrayal?
Jarabtarmu Kenan por MaryamerhAbdul
Jarabtarmu Kenan
MaryamerhAbdul
  • LECTURAS 1,508
  • Votos 77
  • Partes 25
"I missed you sister, wallahi duk kewarku nakeyi, mutumin nan kad'ai zai hanani zuwa, amma naji zai tafi umrah, dan Allah yana tafiya ki sanar dani ko ki sanar da Usama" hawayen da take k'ok'arin hanashi fitowa ne ya sauk'o, ta share da gefen mayafinta sannan tace "Jabir Baban kake cewa mutumin nan? Bazaka zo ka nemi afuwar mahaifinka ku rabu lafiya ba Jabir?". Dogon tsaki yaja sannan yace "wallahi wallahi kinga irin maganar nan naki kadai yake hanani d'auka wayanki, Usama da yake biye miki ma wallahi dan na rasa yanda zanyi dashi ne, but nikam hak'ok'ina nawa ya tauye bai nemi afuwata ba? Shine ni dan na tafi na barsa zan nemi afuwarsa? Tsaya ma in tambayeki, wani hak'k'i ne na mutumin nan a rayuwana na tauye ban bashi ba da har zan nemi afuwarsa?". Kai tsaye Maryam tace "kak'i bin umarninsa a lokacin da yace lallai ku dawo gida." dariya yayi yace "wannan kawai? Ni kuma fad'a min, hak'k'ok'i nawa Baba ya tauye min a matsayinsa na mahaifina? Bayan bak'in halin da yake nuna mana? A rayuwana ban taba ganin mai bak'in hali irin nashi ba wallahi, kuma bana fatan in sake had'uwa dashi har abada". Kuka mai k'arfi ne ya kubce wa Maryam na tsananin bak'in ciki da takaici, wannan wani irin rayuwa ne d'a ya siffanta mahaifinsa da kalma mafi muni?.
DUHUN DAMINA... Maganin mai kwadayi por MaryamerhAbdul
DUHUN DAMINA... Maganin mai kwadayi
MaryamerhAbdul
  • LECTURAS 55,060
  • Votos 1,721
  • Partes 7
Rayuwar matasa Sharhi:- Wannan littafi nawa ƙiƙirarre ne, kashi ashirin cikin ɗari, ko ma ince bai kai ba shine gaskiya, kuma akansa na ƙirƙiri labarina. Mas'alar da na ɗauko a yau mas'ala ce mai girma, hakan yasa na ƙirƙiri duk wani SUNAN da na gina labarin a kai, kamar sunan makaranta, sunan kamfani da ma sunayen jaruman littafin. (Note, SUNA kawai, dan duk wani abunda ya samu jaruman littafin, zai iya samuna, ya sameka/ki idan har halin mu yazo iri ɗaya da na su) Mas'ala ce wanda dole wurin isarwa sai ka yi takatsantsan wurin zaɓen kalmomi, hakan ya sa na ke ɗaukan kowacce kalma da na ajje da muhimmanci, gudun samun akasi, wurin neman gyara a samu ɓaraka. Ina fata ku fahimceni, kuma ku bi ni cikin haƙuri har zuwa inda zan ajiye alƙalamina, ban ce kada a dawo dani in na kauce ba, hukunci nake son ku ajje gefe guda, har in samu damar isar da nufina. Idan labarina ya yi shige da rayuwarki/ka, akasi aka samu, ban gina labarina ba sai da na samu cikakken haɗin kai daga wurin wacce ta bani wannan 20% ɗin da na ambata a baya. Nagode, a sha karatu lafiya!
'Yan Gidan Gwaiba (Completed)  por Aynarh_dimples
'Yan Gidan Gwaiba (Completed)
Aynarh_dimples
  • LECTURAS 222,509
  • Votos 13,741
  • Partes 44
Yanka mata wani wawan mari tayi though ba yau suka saba gwabzawa ba, cikin masifa ta nuna mata ɗan yatsa "karki kuskura ki kara faɗin haka, any resemblance to you is what I hate most about myself" saita fashe da kuka.