deejahnoor's Reading List
112 stories
IYA RUWA FIDDA KAI[the love saga] by Siyamaibraheem
Siyamaibraheem
  • WpView
    Reads 755
  • WpVote
    Votes 20
  • WpPart
    Parts 7
Ta kasance kyakyawar yarunya mai illimi da kwazo wanda ilimin ta zai kasance mata abin alfahari a gare ta,bata da isasshiyar lokacin kan ta kuma bata da lokacin sauraron maza komai ilimin namiji da arziƙin shi,bai kai mata matsayin wanda zata saurar ba. Ya kasance kyakyawan namiji mai ji da kai da izxa haɗe da ƙarfim zuciya,bai da lokacin ko wace irin macea rayuwar shi illah yarinya ɗaya da ya kasance yana burin mallaka a rayuwar sa amma ita kuma yarinyar,bata san yana yi ba.. Ya tsani halin ta na izzada jijji da kai,haka itama ta tsane shi da halin shi dan ba suda kyakyawar fahimta a tsakanin su.. The two will keep on clashing on rach other countlessly.. Don't miss out the exciting,expolsive,romantic,hot,love story,tragic,pains,cheat,wild thought,brainstorming and lot's more.. Kerp up with me siyama ibraheem on this amazing love epic of IYA RUWA FIDDA KAI(love saga). Make sure you don't miss any part of the book,is yet to come your way very soon..!!!
IYA RUWA (FIDDA KAI)  by manab491
manab491
  • WpView
    Reads 891
  • WpVote
    Votes 38
  • WpPart
    Parts 3
Labari ne mai cike da abubuwan ban dariya al'ajabi da kuma mamaki,, na d'auke cin amana yaudara da kuma fansa,, ga kuma buri mai kamar da wuya a cikashi,, uwa uba akwai soyayya tsantsarta mai tsayawa a rai,, kudai karku sake a baku labarin wannan littafin mai suna IYA RUWA....
"MALEEK" by mrs_Avbdool18
mrs_Avbdool18
  • WpView
    Reads 46,284
  • WpVote
    Votes 2,854
  • WpPart
    Parts 49
labarin soyyaya ne tsakanin mai kudin da mulki dakuma yar talakawa Inda mahaifiyarsa tace bazaya auretaba saidai mai matsayi dakuma mulki yar manya. Amintattatun abokai ke sosayyadaita shin wazata zaba cikinsu kuma kowa da salon soyyarsa.....find in maleeek.
🥀ZABIN SAMHA🌹(YAYA ko MIJI)? by Aysha_sona
Aysha_sona
  • WpView
    Reads 60,263
  • WpVote
    Votes 5,115
  • WpPart
    Parts 82
Kallo cike da tsantsar mamaki da al'ajabi hade da tashin hankali Abba da Anty Fanneh suka shiga bin Samha dashi suna jiran suji ta karyata abunda ya fadi. Abba ne ya dubeshi yayi kokari ya hadiye abunda yaji ya tasar masa yace "Da gaske kai kayi cikin dake jikin kanwarka ko kuwa kunnuwa na ne suka jiyo mana ba daidai ba?" A hankali ya da'go kansa ya zube fararen idanunsa kan mahaifin nasa yana jin yanda kirjinsa ke tsananta bugu, numfashi da kyar ya janyo sa'anan yayi releasing a hankali yace " eh Abba, cikin jikin Samha nawane kuma inason abuna" If you're in love with hot teenage romance🥵 This is for you❤️ Ku biyo Ku ji yanda wanan kayattacen labari zata kasance.🔥🔥🔥
'YAR BALLAJJA'U by Smart_Feenert
Smart_Feenert
  • WpView
    Reads 26,650
  • WpVote
    Votes 3,232
  • WpPart
    Parts 46
Sai da na kyakyace ko waccen su tayi muii da bakin ta alamun bacci yadan fara satar su Ni kuma sun barni da haushin su a rai. Na sauko daga saman gadon a zuciye da niyyar barin dakin tun da an bata man rai, sai jin nayi Kaka na fadin "Ina za ki tantiriya a cikin wannan daren?". a daidai wannan lokacin gwaggo talatuwa, mai bakin kara, kamar daman jiraye ta ke da taji Kaka ta yi maganar, ta mike zaune tare da gyara daurin dankwalin ta, ta ce, "Ba wai tambayar ki a ke yi ba?" A takaice na ce "Fitsari zan yi". Banma tsaya jin ta bakin su ba Na kamo hanya ta ta fita daga cikin dakin a hasale, sai da na kawo daf da fuskar Gwaggo Talatuwa sarkin kicihi, da ta gama sakin baki da ido tana kallona cike da fuskar jin haushi, nan take na dade da dubin fuskarta na wanke ta da tukwicin wata kafurar Tusa mai bala'in warin tsiya, a daidai lokacin da na fahimce komai ya tafi daidai kamar yanda nake buk'ata, na bar dakin a hanzarce tare da daukar wata waka ta Ado Gwanja a baki, ina tafe ina raira abita kamar daman ni nayita, na barsu dwade da hanci dan babu bakin yin magana...... FOLLOW VOTE COMMENTS AND SHARE "THANKs."
Ꮋᴀᴋᴀ Nᴀᴡᴀ  Ꮇɪᴊɪɴ Yᴀᴋᴇ   by neeshejay
neeshejay
  • WpView
    Reads 11,075
  • WpVote
    Votes 1,215
  • WpPart
    Parts 29
Bana gaya miki bana son haihuwa ba wlh saena zubar da wannan cikin naki dan a tsari na haihuwa ki shirya karbar magani" "Wlh baka isa ka sakani zubar da kyautar da Allah ya bani ba Sulaiman kayi duk abunda zakayi" "Kayi hakuri Sulaiman bazan iya komawa gdanka ba ka cutar dani cuta mafi muni cutar da ba wanda zae mun sakayya sae Allah ka tafi zaka hadu da Rabi ka" "Haba Afeefah dan Allah kiyi hakuri nasan abaya ban kyauta miki ba amma wlh na miki alqawari bazan sake ba Allah" "Hmm bature yace is too late to cry when the head is cutoff Allah ya hada kowa da rabonsa" "Haba mana Afeefah ki taimaki rayuwata wlh ina cikin wani hali" "Kaima kayi hakuri saboda rayuwarta na cikin wani hali Sulaiman bazan iya sake maida yata gdanka ba Karka Kara ganin kafarka gdan nan na gaya mama"
DA SANIN ALLAH. (Completed ✍️) by safiyyaa_z
safiyyaa_z
  • WpView
    Reads 24,886
  • WpVote
    Votes 2,385
  • WpPart
    Parts 37
Bazan iya ba Abdul! Bazan iya neman taimakon mutumin da ya aureni kawai sbd na mare Shiba. Bazan iya neman taimakon mutumin da kullum burinsa ya d'auki fansa akaina ba. Kawai dae ina neman taimako a gurin ubangiji na sbd nasan komai yake faruwa *DA SANIN ALLAH* domin baya barci kuma rahamarsa me isa ce ga kowa.
YAREEMA OMAR(The Seventh Son) Completed✍️ by safiyyaa_z
safiyyaa_z
  • WpView
    Reads 37,102
  • WpVote
    Votes 2,911
  • WpPart
    Parts 18
A historical fiction about a lost 🤴 Prince that came back after many years as a commoner
MIJIN AMINIYA by ummushatu
ummushatu
  • WpView
    Reads 1,466
  • WpVote
    Votes 123
  • WpPart
    Parts 19
Labarin wasu aminai guda biyu, duk da irin shaquwar da ke tsakaninsu amma mijin d'aya ya zagaye ya ce yana son d'ayar, bayan ta qi amincewa har ta kai ga ya yi mata fyad'e.
YAYANA MIJINA by hajaramami20
hajaramami20
  • WpView
    Reads 282
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Parts 1
labarin soyayyar Sarah da ashrim usman da Kuma yadda hafsa ta Bata komai