mamansamha's Reading List
30 stories
SIRRIN ƊAUKAKA by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 32,063
  • WpVote
    Votes 1,198
  • WpPart
    Parts 38
Labarine me ciƙe da ma'anoni a cikinsa akwai faɗakarwa ilmantarwa nishaɗantarwa basena ja da tsayi ba kusan rubutuna sede wannan salon daban yake da sauran ina fatan zakuci gaba da bina..
The newest ABDUL-KHAFID by Smart_Feenert
Smart_Feenert
  • WpView
    Reads 21,233
  • WpVote
    Votes 2,289
  • WpPart
    Parts 110
Zan shiga gidan na jiyo muryar Iro na cewa "A dai dinga jin tsoron Allah." Murmushi na yi na Juyowa na kalleshi cikin fuskar rashin mutumci, na ce "To da tsoron k'aton banza irinka zan ji?." na shige gida. Armiya'u ya kalle iro ya ce "Amma dan Allah Baabaa baka ji kunya ba?." Kallonshi ya yi sama da k'asa, ya ce "Kunyar me zan ji?, abin da muka saba ni da ku.!" Dukansu suka had'a baki suka ce "Muka dai koya a wajenka." Sule ya ce "Gaskiya Iro ka tsaya ka ma kanka karatun ta natsu, kai ko kunya ma baka ji yarinyar da bata wuce 18 to 19 years ba, ta raina haka? bayan d'an banzan dukan da ta maka a wancen lokacin? Ni fa gaskiya na fara saduda da wannan rayuwar fa, munafurcin nan dai tunda ba ibada ba ne wlhy ajiye shi zan yi gefe na kama dahir.!" Iro ya ce "Kai ne munafuki daman a wajen nan, ka ga idan ka ajiye shi ka taimaki kanka da 'yan k'annenka.!" A zafafe ya ce "Kai Iro idan ana maganar babban munafuki a wajen nan, kai ka ma isa ka saka bakinka?." Cikin fad'a Iro ya ce "A'a ba zan saka ba tunda ina tsoronka.!"
MURADI {SOJA} by zeesardaunerh
zeesardaunerh
  • WpView
    Reads 1,680
  • WpVote
    Votes 122
  • WpPart
    Parts 4
💓💓💓💓🔥💓💓💓💓 MURADI {SOJA} 💓💓💓💓🔥💓💓💓💓 Labari akan wani matashin soja mai zafin ran tsiya,akwai ban dariya, soyayyah,takaddama tsakanin D'a da kuma Uba. Wannan littafin na MURADI free book ne ya yinda DIYAH ya kasance paid book,ku nuna min kauna ta hanyar sayen littafina Diyah domin labarin zai kayatar da ku sosai bazance komi sai kun karanta. Kubiyo ni domin jin yadda kayattattun littafan nan zasu kaya nice taku har kullum ❤️🥰 ©️♤♡ Zeesardaunerh
ONE BLOOD by AbdullNuaiymerh
AbdullNuaiymerh
  • WpView
    Reads 3,212
  • WpVote
    Votes 241
  • WpPart
    Parts 29
Labari akan rikicin wasu ƴan uwan juna
BOROROJI....The Journey of Destiny!!! by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 91,502
  • WpVote
    Votes 16,558
  • WpPart
    Parts 73
love and Destiny.... She never thought of falling in love with him, but he never fell in love with her. She never knew who you trusted would betray you until she sought true love ....
INA TARE DA KE by MUGIRAMUSAFANA
MUGIRAMUSAFANA
  • WpView
    Reads 478
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Parts 25
Labari ne na soyayya mai tab'a zuciyar mai karatu sannan ya k'unshi cin amana,zalunci da dai sauransu.
KISHIYA KO BAIWA???. by RealEesha
RealEesha
  • WpView
    Reads 16,623
  • WpVote
    Votes 942
  • WpPart
    Parts 30
Labarine me Cike da makirci,'kissa,biyayya,dakuma zazzafan soyayya mecike da ban tausayi
SANADIN MATAR UBA by ALIYUHISHAQ
ALIYUHISHAQ
  • WpView
    Reads 44,526
  • WpVote
    Votes 481
  • WpPart
    Parts 40
Lbr nehh akan wani azzalumin uba daya yi sanadin gurbata rayuwar yarsa ta cikin sa
CIKAKKIYAR MACE by RASHOWS
RASHOWS
  • WpView
    Reads 32,455
  • WpVote
    Votes 2,632
  • WpPart
    Parts 49
Littafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana gamsar damiji a shimfid'a, sannan uwa uba ta kasance ta iya kisisina,da zallan shagwab'a.