RabeeatMumynNamma
- Reads 3,043
- Votes 232
- Parts 13
ALAYNA is a hardworking girl,who always take care of her family and loves them alot,with all the stress on her head she managed to finshed her Nursing school,she looks for job every where but couldnt secure one without giving.
After so many stressful days of job hunt,just before she give up she found a job in a private hospital own by all popular Doctor ZAHEER.
what will happened when the family that she cherished so much got into an accident,all her family died except for one FATYMA.
What will happened if she was asked to pay alot of money for her sisters surgery before they can operate on her,will she get the money or allow her sister to die?
what if she was giving a condition by doctor ZAHEER before he can help her?
to find out all this answers read ALAYNA to the end.
HAUSA VERSION
ALAYNA yarinya ce me hazaka da kokari wadda take duk iyakar kokarin ta na ganin ta kula da yan uwanta da iyayenta.Tayi makarantar koyon jinya duk da ba dadi ga nauyi dake kanta tayi kokarin fitowa da sakamako me kyau.Bayan kammala makarantarta ne aiki ya gagara samu.
tana gab da fidda ran samun aikine,Allah ya taimaketa ta samu a asibitin wani sananne kuma kwararren likita me suna doctor ZAHEER.
Me zai faru bayan 'yan uwanta da iyayenta da take matukar ji da suka samu hatsarin mota,kuma duk ta rasa su sai kanwarta kuma autarsu FATYMA kadai tayi rai.
Me zai faru idan aka bukaci kudade masu matukar yawa domin ceto rayuwar kanwarta?
Me zai faru idan ta samu mai temaka mata amma kafin nan akwai wasu Manyan sharuďda da gindaya mata?
domin jin amsar littatafan nan ku biyomu a littafin ALAYNA har karshe.