FadimaFayau
- Reads 2,088
- Votes 30
- Parts 1
Completed.
But not edited!!!
Son da takewa yayan nata wanda suke ƴan maza zar, yasa ta iya sadaukar da ƙodar ta gare shi, sai dai zuciyar sa da ya bawa wata da halaccin waccan gare shi na zabar sa matsayin sa na talaka duda iyayen ta sun fi son ta auri mai kuɗi, yasa ta ɓoye sirrin ƙaunar sa a ranta, sai dai sirrin ya gaza ɓoyuwa a lokacin da rayuwar ta tawo gangara, shin ko wa zai zaɓa cikin su?...