A story about Love,Hypcrisy, betrayal, sacrifice and sorrow, Is all about two kingdoms who are families but unknown to them,and they all wish one day Destiny will unite them again and everything wr go fine and safe
He met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to survive it or not,will he succesd or not
Labari ne na wata Yarinya da ta tashi cikin gata da kulawar iyayenta lokaci guda duniyar ta juya mata yayin da ta hadu Kaddara ta rasa dukkan iyayenta Sanadiyyar gobar da ta cinyesu harda karamar kanwarta !ta dimauce ta rasa duk wani tunaninta!Ta rasa wacece ita?
Kaddara ta jefa ta hannun wasu azzalumai suka gurgunta mata rayuwa su sayar da ita a kasar india a matsayin KARUWA......
soyayya da shakuwa tsakanin Rumasa'u da Abdallah, Rumasa'u ta kasance yarinyar attajiri wanda baisan komai ba sai wulakanta na kasa dashi ta taso cikin kadaici tareda rashin samun soyayyar iyayenta wadanda suka maida hankali kan tara dukiya
Abdallah yaro ne dan talakawa wanda ya fada matsanancin soyayyar Rumasa'u
Halima: marainiya wacce ke matuqar qaunar kasancewa da Abdallah....💖💍💖