AmierahSMan's Reading List
20 stories
RAI DA KADDARA by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 77,466
  • WpVote
    Votes 7,814
  • WpPart
    Parts 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba. Yelwa.
SHADE OF RUFAIDAH by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 61,015
  • WpVote
    Votes 8,802
  • WpPart
    Parts 56
"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once have anyone ever want the number zero,they are unaware dat zero is the number where there is no happiness nor sadness,zero is a tranquil place where ones find his inner peace. 15year old Rufaida Abubakar Malami has seen d world through numbers where Everyone in the negative lane is striving for the positive and those in d positive only strive hard to stay up der,thou it sumtimes prompt dem to fall down to the negatives yet everybody seems to forget about the number ZERO which poor rufaida is striving so hard for. Acikin duniyarta mai dauke da fuska uku,da kusurwan qaddarori guda uku da Abokan rayuwa guda uku,Da mutuwa uku. Hell is a the world who doesn't care or understand her being non binary number,it has been a lonely life for her now and always not until she finds comfort in her own grievious SHADES. Positive, negative, da zero, sune lakanin abokan rayuwarta, majaze ne mabanbanta guda uku,saidai Duk wanda ya kasance cikin lambar positive da nagetive ba lallai ya rayu da Ita ba,ita zero ne Dan haka zero ne kadai zai iya tsallake qaddarar mutuwa wanda Allah ya riga ya dorama qaddarar rayuwarta,.. #Rufaida #captain Mufrad #barister Imad "And so let see how zero will alwys feel better with zero creating der own world of comforts and the universe dat no longer feel alone. So dive in with me to the world of Sweet romance and awwwwwwns in search of rufaida's true zero..or would he be covered in her shades?..let's find out.
💔 JIDDA 💔 by MamanMaimoon
MamanMaimoon
  • WpView
    Reads 56,365
  • WpVote
    Votes 3,042
  • WpPart
    Parts 18
The hidden tears of a daughter, a wife and a mother.
ᎠᎪႮᏞᎪᎻ.. 𝘉𝘐𝘠𝘜!!!   dynasty's by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 13,158
  • WpVote
    Votes 1,404
  • WpPart
    Parts 38
When west meet earth....
KALMA DAYA TAK by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 152,000
  • WpVote
    Votes 24,195
  • WpPart
    Parts 67
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza miki rayuwa, na jefaki cikin kuncin rayuwar da nake ciki........
🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀 by xinnee_smart1
xinnee_smart1
  • WpView
    Reads 50,033
  • WpVote
    Votes 2,675
  • WpPart
    Parts 26
Dan Allah kuyi mun rai garku lalatamun Rayuwa......
GUMIN HALAK by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 31,434
  • WpVote
    Votes 2,101
  • WpPart
    Parts 5
Talauci, kuncin rayuwa, danne hakki da rashin kyautata rayuwar na kasa yana daga cikin silar lalacewar al'umma a wannan zamani.
LAILAH-DIZHWAR  by Zeenaseer01
Zeenaseer01
  • WpView
    Reads 216,385
  • WpVote
    Votes 9,134
  • WpPart
    Parts 107
labarin sarauta wanda yake dauke da kishi, mugunta, sankai, butulci da kuma soyayya, yana dauke da tausayi da kuma biyayyah wa iyaye, yana dauke da dunbi fadakarwa, da kuma nasiya akan rayuwa tayau da kullum.
SHURAKH  by Basira_Nadabo
Basira_Nadabo
  • WpView
    Reads 29,502
  • WpVote
    Votes 1,237
  • WpPart
    Parts 40
Shurakh labarin yarinya ce wanda yan uwan babanta suka b'atar da uban ta tun tans ciki, ta tashi cikin wahalar talauci babu mai taimakon su daga itah har mamanta daga karshe reshe ya juya da mujiya kudai ku biyomu don jin ya zata kaya, mun gode. Karku manta da sunan littafin SHURAKH
JIRWAYE by TajawwalAlRuwh
TajawwalAlRuwh
  • WpView
    Reads 206,714
  • WpVote
    Votes 21,553
  • WpPart
    Parts 69
Khalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da kullum, ba ko da yaushe kake yanke hukunci akan kaddarar mutane ba. JIRWAYE, akwai shi a cikin labarin kowa.