Labari ne na wata Yarinya da ta tashi cikin gata da kulawar iyayenta lokaci guda duniyar ta juya mata yayin da ta hadu Kaddara ta rasa dukkan iyayenta Sanadiyyar gobar da ta cinyesu harda karamar kanwarta !ta dimauce ta rasa duk wani tunaninta!Ta rasa wacece ita?
Kaddara ta jefa ta hannun wasu azzalumai suka gurgunta mata rayuwa su sayar da ita a kasar india a matsayin KARUWA......
labari ne mai cike da ban al'ajabi, ban tausayi ban haushi da ban dariya, soyayya kulawa da nuna ban-bancin al'ada uwa uba.... kubiyo mu danjin ya zata kaya.
Now every gurl's dream is to marry a rich Man. money! money! money!!!! is what all gurls crave for now... Duniya is a story of a young spoiled girl born in a poor family. All she ever wanted is to marry a billionaire! Find out if she's gonna end up with a billionaire, and if she end's up what will happen next???? FIND OUT! DON'T MISS!!!
Zakusu labarin,zai kuma kayatar da ku,makaranta,labarine akan kyakyawan saurayi wanda ke tashan kuruciyarshi,rana daya mahaifinshi ya aura mashi mata ukku,ku biyune dan jin yanda abun yake.......