SaadatuYusuf's Reading List
6 stories
Dangantakar Zuciya by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 327,240
  • WpVote
    Votes 22,275
  • WpPart
    Parts 46
A heart touching story
AMRAH'S KITCHEN by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 60,856
  • WpVote
    Votes 1,761
  • WpPart
    Parts 80
Nice and amazing dishes. follow me and have an idea on many recipes
NA CUCE TA by ummumaryam29
ummumaryam29
  • WpView
    Reads 424,150
  • WpVote
    Votes 24,695
  • WpPart
    Parts 50
it's about destiny
AMRAH NAKE SO! (Completed✅) by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 190,775
  • WpVote
    Votes 17,446
  • WpPart
    Parts 79
"Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."
💗SAFEEYARH💗 by shaawanat
shaawanat
  • WpView
    Reads 1,884
  • WpVote
    Votes 138
  • WpPart
    Parts 9
💞💞Տɑƒҽҽվɑհ💞💞 01 Tafe nake ina bin koina da kallo kamar wata yar kauye,duk inda nabi sai mutane su bini da kallo "kamar kuda da kashi",, Oni asu banga abin kallo a jikina bah kodai dan kayana sunyi mugun dauda ne? Kamar yar me mai kuli Kokuma dai dan takalmana sun lashe kamar "duwawun zanin mahaukaciya🙊" Shiyasa ake cewa duniya juyi juyi,wata rana dadi wata rana rashinta....😢 Ina zuwa wurin kwanan layin mu, sai ga wasu yara da gudu suna fada da abinci su uku-biyu sa'anin juna ne daya karami,wanna ya dibah ya watsa wa dan uwanshi. Acikin raina nace masu abu da abunsu "wasu suna nema wasu suna wulakantawa" Nakai kofar gidamu inata zulimin shiga ciki saboda dadewar danayi wurin kallon mutane da motoci,gashi tunda ake sallar azahar aka aikini nasan yanzu uku zata iya bugawa, wayyoo nasan kashina ya bushe me rabani da mommy sai Allah, domin daga gidanmu zuwa wurin dan buda babu wani nisan azo agani,na lahira saiya fini jin dadi😭 ⓒⓞⓜⓘⓝⓖ