phartyBB's Reading List
8 stories
KWANTACCIYA by phartyBB
phartyBB
  • WpView
    Reads 4,961
  • WpVote
    Votes 539
  • WpPart
    Parts 23
KWANTACCIYA (2019) 2nd Edition
SILAR YARDA by phartyBB
phartyBB
  • WpView
    Reads 2,076
  • WpVote
    Votes 114
  • WpPart
    Parts 10
Yarda abace mai wuya. A lokacin da ka ɗauki yarda ka ba mutum, a lokacin zai zamto maka fitilar rayuwa, hasken duniya, jagora ga al'amurranka. Completed a ArewaBook akan N250 naira Through account N500
DUHUN ZUCIYA by phartyBB
phartyBB
  • WpView
    Reads 5,271
  • WpVote
    Votes 420
  • WpPart
    Parts 15
Zuciya na duhu ta zamto kurman dutsen da ke tsakanin sahara, zafin rana na ratsa shi, turirin sahara na turara shi. Wannan shi ne kwatan-kwacin misalin da ke tsakanin wanda ya rasa kulawa da ƙauna ga makusantansa. Tsana ta ma ye wajen soyayya, hassada ta mamaye idanuwan makusanta da ka haƙiƙance da yarda da su. Jahilci da rashin tsoron Allah suka zama abokai na kur-kusa ga majiɓantan lammuranka. Completed a ArewaBook akan 300.
MADUBIN GOBE by phartyBB
phartyBB
  • WpView
    Reads 85,784
  • WpVote
    Votes 8,546
  • WpPart
    Parts 63
Duniyar Nuratu cike take da duhun da ta mamaye. Rayuwarta tafe take cikin damuwa da ƙaddarar da ta tsinci kanta. Ko yaushe za ta samu haske cikin duniyarta da rayuwarta? Waye gwanin da zai haskaka mata? Yaya Al-ameen? Col.Ahmad? Dr Awwab ko Mufid? 19/11/2020 #8 in love, most impressive ranking🥇 #1 in thriller story #3 in hausa Novels 03/05/2023 #1 in Africa most impressive ranking🥇 #3 in Muslim #11 destiny My new Book GOBE DA NISA Ya fara sauƙa a ArewaBook da Wattpad, da WhatsApp. 07037487278 chat me.
KASHE FITILA by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 249,460
  • WpVote
    Votes 18,429
  • WpPart
    Parts 53
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu santa dashi ba.... Ga uwa, ga da sannan ga suruka.
ABINDA AKE GUDU (Completed) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 327,030
  • WpVote
    Votes 20,933
  • WpPart
    Parts 61
Labarin Asmau....labarin ABINDA AKE GUDU.
AL'ADUN WASU (Complete) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 223,955
  • WpVote
    Votes 16,164
  • WpPart
    Parts 45
Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???
SANADIN HA'DUWARMU by phartyBB
phartyBB
  • WpView
    Reads 80,219
  • WpVote
    Votes 4,651
  • WpPart
    Parts 30
Labarin matashiyar budurwa Ummu A'isha, labari mai cike da tsantsar tausayi da rashin gata, soyayya da rashin taimako.... Abubakar Sadeeq wanda ya taimaki rayuwar Ummu bayan wahalhalu da tasha, ya ba ta dukkan taimako kafin ya watsar da lamuranta. Enjoy!!! 12/08/2017 4years of completion amma har yanzu ina samun masu karantawa da samun liking. Thanks❤️