donutfairy
- Reads 2,824
- Votes 213
- Parts 14
Kaɗaitacciyar Zuciya
Wata matashiya mai kimanin shekaru 35 ta tsinci kanta a matsananciyar rayuwar aure.
Cike da kaɗaici da damuwa a lokacin da take ganin soyayya ta ma ta nisa.
Kwatsam! Sai ta faɗa kogin soyayyar wani
Ta cigaba da zullumin me zai je ya dawo?
Shin wannan mutumin zai iya gyara ma ta fasasshiyar zuciyarta?
Abun tambayar shi ne
Shin soyayya za ta yiwa Nana A'i (Maama) rana?
Ko yaya za ta kaya a cikin wannan ƙawalwainiyar ?