Fynaa5's Reading List
17 historias
All I wanted por dreylay
All I wanted
dreylay
  • LECTURAS 5,363,999
  • Votos 122,302
  • Partes 39
Tutoring one of the hottest typical fuckboy with daddy issues at my school is easy right? Wrong. I won't catch feeling right? Very wrong. The cliché love story between Theo and Athena. Easy read/ fast paste storyline
Gidan Bature por Ummusubaya
Gidan Bature
Ummusubaya
  • LECTURAS 69,162
  • Votos 3,349
  • Partes 10
Romantic Love story&Family Saga
ANA ZATAN WUTA....... por Mamanhaneep
ANA ZATAN WUTA.......
Mamanhaneep
  • LECTURAS 25,383
  • Votos 1,649
  • Partes 33
Saudat da Fauzat, yan uwan junane sun tashi cikin rayuwa wacce babu kwaba balle kyara,duk da haka baisa dayar su ta fandare ba a yayinda dayar ta biyewa rudin duniya, sanadin da yasa ake zatan wuta a makera sai a ka sameta a masaka
NA YI GUDUN GARA-2019✅ por Queen-Meemiluv
NA YI GUDUN GARA-2019✅
Queen-Meemiluv
  • LECTURAS 92,746
  • Votos 8,432
  • Partes 50
Ku shiga ciki ku kashe kwarkwatar idanuwanku, asha karatu lafiya.
Ramin K'arya por Shatou_muhd
Ramin K'arya
Shatou_muhd
  • LECTURAS 8,583
  • Votos 721
  • Partes 26
Yana hawaye kamar wanda aka aiko ma sak'on mutuwa, da kyar ya samu yace "Kinci amanar aure Safeena, kin bani mamaki ki..." bai k'arisa ba kawai ya fad'i k'asa rigijib. "Innalillahi wa inna Ilahir rajiun" shine k'adai abinda take fadi. Safeena yarinya ce da ta fito daga gidan tarbiya. Kyawawan halayen da take nuna wa a gidansu ne yasa iyayenta yarda da ita d'ari bisa d'ari wanda shi din ya zamto babban kurkure a inda daga karshe ta watsa masu k'asa a ido. *Bazaku gane asalin labari ba har sai kun shiga karanta shi ka'in da na'in.. Ku biyo ni danjin asalin labari dan zaku k'aru dashi kuma ku koyi darussa*
...DAGA ALLAH NE! por rashkardam
...DAGA ALLAH NE!
rashkardam
  • LECTURAS 2,706
  • Votos 159
  • Partes 1
Wannan labarin ya faru da gaske ba wai kirkira bane. Kashi 80 na labarin gaskiya ne, kashi 20% na labarin zai zama don gyara ga labarin da ya kawatu don isar da wata sako aciki. Labari mai kunshe da abun tausayi. Labari ne mai taɓa zuciyar mai sauraro acikinta. Labari ne da yake kunshe da cin AMANA gami da YAUDARA acikinta ga zazzafar soyayya mai ɗauke da tausayi.
Gurbin Zuciya  por Gimbiya229
Gurbin Zuciya
Gimbiya229
  • LECTURAS 14,893
  • Votos 753
  • Partes 6
Hausa story
UKU BALA'I (Completed) por Kamala_Minna
UKU BALA'I (Completed)
Kamala_Minna
  • LECTURAS 66,717
  • Votos 3,738
  • Partes 77
"kin gama aikin ki don haka ga tukuicin ki". Ya fadi yana sanya hannu cikin aljihunsa yana zaro bandir din yan dubu dubu guda biyu ansa tayi tana mai kau da fuska kamar bata so ba. "Sannan kuma wannan lamarin ya kasance tsakanina da ke in har naji labari mai kama da shigen wannan lamarin kin san Allah sai kin bar filin duniyar nan". Ya karashe fuskarsa a daure kamar bakin hadarin dake kokarin zubda ruwa. Ko a jikin ta bata nuna damuwa da maganganunsa ba illa tsaki da tayi can kasar makoshi ta na balle murfin motar ta fice Khairiyya dake takure bayan mota ta duba da wani irin yanayi na tausayawa tana faman gyaɗa kai kafun ta dubi Alhaji Mati. "batar da sunanka sananne ka aro na banza ka sakawa kan ka akan wani KUDIRI naka na daban...Uhmm ba na ganin wanda ya isa rikakken mutum mara tsoro zai fito da wannan salon na boye sunan sa domin duk wanda yake so ya fado DUNIYAR SHAHARA a wani fanni da sunan sa ya kamata a san shi ko an rufe babin sa ba za taba mantawa dashi ba da abin da ya aikata". Tana gama fadin haka ta buga murfin motar da karfi yan yatsunta biyu ta dagawa Khairiyya wacce a wannan lokacin ta dago da kanta tana dubansu su duka biyun cikin yanayin na rashin inda suka dosa a tsakanin su. "Hajiya Layla" Ya fadi da murmushin mugunta a laɓɓansa kafun ya dora. "...abu daya zai sa na kyale ki a filin duniyar nan shi ne wannan yarinyar da kika bada takomashin taimako har na same ta saboda ita ce hanyar samun arzikina da nake burin cimma wa wannan dalilin zai hanani yi miki komai amma duk da haka ki tsumaye ni ina nan tafe". yatsine fuska tayi kafun ta juya ta fara takawa kan kafafuwanta. Dariya yake yi sosai da sosai har yana buga sitiyarin motar kafun ya tsagaita kamar daukewar ruwan sama fuskar nan tashi ya haɗe ta waje daya kafun yayi wa motar ki ya fizge ta kamar mai kokarin tashi sama.
ZAMANTAKEWA!. por Zarah_bb
ZAMANTAKEWA!.
Zarah_bb
  • LECTURAS 58,618
  • Votos 4,597
  • Partes 86
Suna matuk'ar son junan su amma iyayensa sun tsane talaka. **** Babanta ne amma ya zama tamkar mugun aboki agareta sam mahaifiyar ta bata son hanyar da ya d'orata akai. **** A matsayin su na ma'aurata sam sun kasa zama su fahimce junan su balantana su gyara ZAMANTAKEWAr su.
ALKALAMIN KADDARA.  por LubnaSufyan
ALKALAMIN KADDARA.
LubnaSufyan
  • LECTURAS 44,870
  • Votos 2,109
  • Partes 14
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa. Zuwa yanzun kowa yasan ban yarda da Happily ever after ba, idan har shi kake buqata, ALKALAMIN KADDARA ba littafin ka bane ba. Yan gidan Tafeeda da Shettima zasu taba rayuwarku kaman yanda suka taba tawa. Bance akwai sauqi a cikin tasu tafiyar ba. Banda tabbas akan abubuwan da zakuci karo dashi in kuka biyoni a wannan tafiyar. Tabbaci daya nake dashi, ba zaku taba dana sani ba IN SHA ALLAH. #AnaTare #VOA #FWA #TeamAK