deeyxaah
- Reads 6,599
- Votes 1,363
- Parts 43
Kaddara ce ta hada Falaq da Suleiman. A dalilin haduwar tasu, wata tsohuwar alaka ce data kusa bacewa gaba daya zata Kara farfadowa, wacce zata kawo sauye sauye da basuyi tsammani ba a rayuwarsu....
Ku biyo ni cikin wannan labari domin jin yanda zata kasance.
Written in Hausa.