HauwaAbu1's Reading List
5 stories
KALMA DAYA TAK by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 152,001
  • WpVote
    Votes 24,195
  • WpPart
    Parts 67
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza miki rayuwa, na jefaki cikin kuncin rayuwar da nake ciki........
Martabar Mu by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 3,476
  • WpVote
    Votes 174
  • WpPart
    Parts 3
Taya zai kalli idanuwan Abbu bakin shi yayi shiru? Ta ina zai hada idanuwa da Abbu kamar bai ci amanar daya bashi ba? Ana mutuwa sau daya, shine yardar kowa, amman a tsayin satikan nan, ya mutu a duk ranar da zai tashi daki daya da Rayyan, ya ga Rayyan yayi mishi murmushi, numfashin shi daukewa yake yi Ba zai iya kallon Mami kamar bai taba amanar da ta dauko ba Wannan karin bayajin mutuwar da zata dauke shi ta wasa ce Bashi da tabbacin idan numfashin shi ya tsaya zai dawo. * Littafina na siyarwa ne akan naira #300 Account details 3029530320 Lubabatu Sufyan Polaris Bank Whatsapp Number: 08074545149 (Domin tura shaidar biya)
ALKALAMIN KADDARA.  by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 45,452
  • WpVote
    Votes 2,110
  • WpPart
    Parts 14
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa. Zuwa yanzun kowa yasan ban yarda da Happily ever after ba, idan har shi kake buqata, ALKALAMIN KADDARA ba littafin ka bane ba. Yan gidan Tafeeda da Shettima zasu taba rayuwarku kaman yanda suka taba tawa. Bance akwai sauqi a cikin tasu tafiyar ba. Banda tabbas akan abubuwan da zakuci karo dashi in kuka biyoni a wannan tafiyar. Tabbaci daya nake dashi, ba zaku taba dana sani ba IN SHA ALLAH. #AnaTare #VOA #FWA #TeamAK
RUHI DAYA (Completed✅) by HafsatRano
HafsatRano
  • WpView
    Reads 145,681
  • WpVote
    Votes 11,835
  • WpPart
    Parts 39
Just scroll down a bit, I'm sure you gonna like it. *Ruhi Daya*
ABDULKADIR by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 375,841
  • WpVote
    Votes 31,677
  • WpPart
    Parts 38
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan