FatimaNaabba8's Reading List
14 stories
AL'ADUN WASU (Complete) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 225,451
  • WpVote
    Votes 16,168
  • WpPart
    Parts 45
Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???
RAYUWA DA GIƁI by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 112,692
  • WpVote
    Votes 8,406
  • WpPart
    Parts 41
Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...
DAUƊAR GORA! by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 5,723
  • WpVote
    Votes 378
  • WpPart
    Parts 22
...Labarin ƙaddarar AYSHATOU AYATULLAH wacce tayi fama da matsalar yoyon fitsari at a very young age,she really went through tsananin rayuwa,kowa yana ƙyamar zama da ita,saboda larurar da ba ita ta sawa kanta ba,shin za ta warke ne kou a'a,me zai faru da rayuwarta a gaba?
RAUDHA by badiatuidris
badiatuidris
  • WpView
    Reads 741
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 17
This is a story of a young innocence soul , an asian young girl whom destiny or coincidence brought to nigeria into the northern part of the country . what is her name, where is she from, who are her parents ,and why was she found in a middle of nowhere without her loved one's just follow my pen and I assure you that you shall never regret doing so .
KULLU NAFSIN Completed. by Halimahz
Halimahz
  • WpView
    Reads 44,439
  • WpVote
    Votes 3,825
  • WpPart
    Parts 53
Dukkanin mai rai mamaci ne...kuma haƙiƙa mutuwa bata taɓa barin wani dan wani yaji daɗi...ku biyoni dan jin yanda wannan labari nawa zai kasance wanda yazo da sabon salon da ba'a fiya yinsa ba.
HIDAYAH NOOR completed. by Halimahz
Halimahz
  • WpView
    Reads 112,306
  • WpVote
    Votes 7,345
  • WpPart
    Parts 81
Hidayah Noor labari ne daya ƙunshi soyayya, butulci, sakayya da kuma ɗaukaka.
SIRRIN ƁOYE Complete by Halimahz
Halimahz
  • WpView
    Reads 12,885
  • WpVote
    Votes 595
  • WpPart
    Parts 23
A cikin wata rayuwar akwai ƙauna da tsana, gaskiya da ƙarya, da SIRRIN da ya daɗe yana ƁOYE kamar wuta a ƙasan toka. Mahaukaciyar da bata um bata um um laifin me tayi da har za a tsaneta? SIRRIN da ke ƁOYE zai tona tarin al'muran da ke ƁOYE cikin DUHU. Ko da ƘADDARA ta shata layi bai kamata laifin wani ya shafi wani ba. Saboda haka auren Merry da Emanuel babu fashi muddin da numfashi a jikin ni mahaifinta.
GUMIN HALAK by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 31,455
  • WpVote
    Votes 2,101
  • WpPart
    Parts 5
Talauci, kuncin rayuwa, danne hakki da rashin kyautata rayuwar na kasa yana daga cikin silar lalacewar al'umma a wannan zamani.
KASHE FITILA by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 250,855
  • WpVote
    Votes 18,431
  • WpPart
    Parts 53
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu santa dashi ba.... Ga uwa, ga da sannan ga suruka.